-
Gwamnatin Iraki Ta Samu Gagarumar Nasara Wajen Gudanar Da Tsaro A Ranakun Ashura Da Tasu'a
Oct 13, 2016 05:32Duk da cewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi tana mamaye da wasu yankunan Iraki lamarin da ke matsayin babbar barazana ga matakan tsaron kasar, amma jami'an tsaron Iraki sun taka gagarumar rawa a fagen wanzar da tsaro a ranakun Tasu'a da Ashura, inda miliyoyin mutane suka gudanar da juyayinsu cikin kwanciyar hankali a birnin Karbala na kasar.
-
Bukatar kasar Turkiya na fitar kasar Turkiya daga Kasar Iraki
Oct 07, 2016 03:59Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bukaci kasar Turkiya da ta mutunta kasar Iraki.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Halaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Masu Yawa
Oct 05, 2016 05:53Sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa-kai sun halaka wasu gungun 'yan ta'adda tare da yantar da yankuna da dama a garin Mosel na kasar.
-
Iraki: Zaluncin Da'esh ta ke yi ya kusa zuwa karshe.
Oct 04, 2016 18:58Karshen Da'esh ya karato A kasar iraki
-
Iraki : Bam Ya Kashe Mutane 7 A Masallaci
Sep 30, 2016 10:54Rahotannin daga Irakin na cewa wani harin kunar bakin wake da ka kai da mota ya kashe mutane akalla bakwai a lokacin da suke gudanar da sallah Juma'a a lardin Madaen.
-
Gwamnatin Amurka Zata Tura Karin Daruruwan Sojoji Zuwa Kasar Iraqi
Sep 28, 2016 17:12Gwamnatin Kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata kara tura daruruwan zojojinta zuwa kasar Iraqi don tallafawa ayyukan kwatar birnin Musil daga hannun mayakan kungiyar Daesh.
-
Kasar Iraqi Ta Musanta Cewa Akwai Sojojin Kasa Da Kasa A kokarin Kwato Birnin Musil.
Sep 26, 2016 04:29Majiyar sojojin kasar Iraqi ta musanta cewa akwai sojojin kasashen waje suna yaki tare da sojojinta don kwato garin musil daga hannun yan kungiyar Daesh.
-
Kungiyar Da'ish Ta Kashe Babban Kwamandanta Abu-Hamza Al-Libiy
Sep 25, 2016 11:19Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan daya daga cikin manyan kwamandojinta mai suna Abu-Hamza Al-Libiy da mukarrabansa 16 a garin Mosel na kasar Iraki.
-
Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Al'umma A Kasar Iraki
Sep 24, 2016 11:18Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kashe wasu limaman Juma'a na wasu manyan Masallatan Ahlus-Sunna da suke garin Mosel na kasar Iraki.
-
Iraki : An Kori Ministan Kudi
Sep 21, 2016 16:10Majalisar dokokin Iraki ta kada kuri'ar tsige ministan kudin kasar, Hoshyar Zebari daga kan mukaminsa, bisa zarge-zargen cin hanci.