Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Sabon Takunkumin Amurka Kan Iran Ya Fara Aiki A Yau

    Sabon Takunkumin Amurka Kan Iran Ya Fara Aiki A Yau

    Nov 05, 2018 06:21

    A yau ne sabon takunkumin Amurka ke fara aiki a kan kasar Iran, wanda zai shafi bangaren sayar da man fetur da sauran lamurra da suka shafi makamashi na kasar.

  • Ministan Tsaron Kasar Iran Ya Ce: Makamai Masu Linzamin Iran Na Kariya Ne Da Tsaron Kasar

    Ministan Tsaron Kasar Iran Ya Ce: Makamai Masu Linzamin Iran Na Kariya Ne Da Tsaron Kasar

    Nov 04, 2018 06:54

    Ministan tsaron kasar Iran ya jaddada manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran na mallakar makamai masu linzami da cewa saboda ta kare kanta ne daga duk wani matakin wuce gona da iri da kuma tsaron yankin gabas ta tsakiya.

  • Iran Ta Kaddamar Da Aikin Kera Adadi Mai Yawa Na Jiragen Yaki Samfurin Kawsar

    Iran Ta Kaddamar Da Aikin Kera Adadi Mai Yawa Na Jiragen Yaki Samfurin Kawsar

    Nov 03, 2018 19:13

    A ci gaba da shirinta na kara karfafa bangaren tsaron kasarta, a yau Iran ta kaddamar da aikin kera jiragen yaki masu tarin yawa kirar cikin gida.

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Takunkumin Amurka

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Takunkumin Amurka

    Nov 03, 2018 19:11

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta kakba wa kasar ta Iran.

  • Amurka Ba Ta Da Iko Da Tattalin Arzikin Iran

    Amurka Ba Ta Da Iko Da Tattalin Arzikin Iran

    Nov 03, 2018 12:20

    Mai Ba Wa Jagoran Juyi Shawara akan harkokin soja, Janar Yahya Safawi ya ce Kasar Amurka wacce ba ta da kyakkyawan tarihi a Iran, ba ta da wani iko akan tattalin arzikin Iran

  • WHO Ta Girmama Iran Saboda Fada Da Cutar Malaria

    WHO Ta Girmama Iran Saboda Fada Da Cutar Malaria

    Nov 02, 2018 19:01

    Babban jami'i a hukumar lafiya mai sa ido akan cutar cizon Sauro Pedro Alonso ya jinjinawa Iran akan yadda take maganin cutar malaria.

  • Iran Ta Kirayi Kasashen Yammacin Turai Da Su Nisanci Afkawa Cikin Makircin Makiya

    Iran Ta Kirayi Kasashen Yammacin Turai Da Su Nisanci Afkawa Cikin Makircin Makiya

    Nov 02, 2018 06:29

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bukaci kasashen yammacin Turai da su nisanci afkawa cikin makircin makiya da suke kokarin lalata kyakkyawar alakarsu da jamhuriyar Musulunci ta Iran.

  • Zarif: Bakar  Farfangar MOSSAD A Kan Iran Ba Zai Bakanta Alakar Iran Da Kasashen Duniya Ba

    Zarif: Bakar Farfangar MOSSAD A Kan Iran Ba Zai Bakanta Alakar Iran Da Kasashen Duniya Ba

    Nov 01, 2018 17:06

    Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar kokarin bakanta sunan Iran da kungiyar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila (MOSSAD) take a idon duniya ba zai yi nasara wajen bata alakar da Iran take da shi da kasashen duniya ba.

  • Iran : Sabon Makircin Amurka Ba Zai Yi Nasara Ba

    Iran : Sabon Makircin Amurka Ba Zai Yi Nasara Ba

    Oct 31, 2018 18:08

    Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa; Duk da cewa Amurka ta kakabawa Iran takunkumi, kasashen duniya da dama a shriye suke su ci gaba da aiki da ita.

  • Kasar Denmark Tana Tuhumar Iran Da Ayyukan Ba Su Dace Ba A Kasar

    Kasar Denmark Tana Tuhumar Iran Da Ayyukan Ba Su Dace Ba A Kasar

    Oct 31, 2018 06:28

    Yansanda a kasar Denmark, ba tare da nuna wata shaida ba tana tuhumar wani ba-irane da kai hari kan wani dan kasar ta Denmark

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS