Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka

    Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka

    Oct 26, 2018 05:50

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi kasashen duniya da cibiyoyin kasa da kasa da su girmama hukumcin da kotun duniya (ICJ) ta fitar a farko farkon watan nan a kan Amurka dangane da takunkumin da ta sanya wa Iran.

  • Iran Ta Bukaci Pakistan Da Ta Dau Matakan Gaggawa Wajen Sako Jami'an Tsaron Iran Da Aka Sace

    Iran Ta Bukaci Pakistan Da Ta Dau Matakan Gaggawa Wajen Sako Jami'an Tsaron Iran Da Aka Sace

    Oct 20, 2018 18:21

    Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bukaci gwamnatin kasar Pakistan da ta gaggauta daukan matakan da suka dace wajen ganin an sako wasu jami'an tsaron kan iyakan kasar Iran da 'yan ta'adda suka sace a lardin Sistan wa Baluchestan da ke kan iyaka da kasar Pakistan din.

  • Iran Ta Bukaci Aikin Hadin Guiwa Da Pakistan Don Kubutar Da Jami'an Tsaronta

    Iran Ta Bukaci Aikin Hadin Guiwa Da Pakistan Don Kubutar Da Jami'an Tsaronta

    Oct 18, 2018 12:19

    Jami'an tsaro na kan iyaka na kasar Iran sun bukaci tokororinsu na kasar Pakistan su yi aiki tare don kubutar da jami'an tsaron kasar wadanda yan ta'adda suke tsare da su a cikin kasar ta Pakistan.

  • Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin  Amurka.

    Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin Amurka.

    Oct 14, 2018 12:09

    Wani jami'in kasar Rasha ya ce aikin tare tsakanin kasashen Rasha da Iran zai rage tasirin takunkumin da kasar Amurka ta kakabawa kasashen biyu.

  • Janar Baqeri: Tsaron Kasar Iran Wani Lamari Ne Da Ba Za'a Taba Wasa Da Shi Ba

    Janar Baqeri: Tsaron Kasar Iran Wani Lamari Ne Da Ba Za'a Taba Wasa Da Shi Ba

    Oct 12, 2018 05:34

    Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar tsaron kasar Iran wani lamari ne da sojojin kasar ba za su taba yin wasa da shi yana mai jan kunne duk masu kokarin haifar da rashin tsaro a cikin Iran da cewa ba za su ji ta dadi ba.

  • Iran: Babu Kasar Da Take Iya Maye Gurbin Man Fetur Na Kasar Iran Idan Har An Hanata Sayar Da Shi

    Iran: Babu Kasar Da Take Iya Maye Gurbin Man Fetur Na Kasar Iran Idan Har An Hanata Sayar Da Shi

    Oct 08, 2018 18:57

    Ministan man fetur na kasar Iran Bijan Zangeneh ya yi watsi da ikrarin gwamnatin kasar Saudia na cewa ta maye gurbin man fetur da kasar Iran take haka don tallafawa Amurka a shirinta na hana kasar sayar da man fetur na kasar daga farkon watan Nuwamba mai kamawa.

  • Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci

    Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci

    Oct 07, 2018 07:15

    Manzon musamman na kasar Birtaniya kan bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasar da kuma Iran Lord Norman Lamont, ya bayyana hukuncin kotun duniya kan karar da Iran ta shigar kan Amurka da cewa yana da muhimmanci.

  • Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.

    Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.

    Oct 06, 2018 06:43

    Shugaban babban bankin Iran Abdunnasir Himmati ya ce takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kasar Iran ba zasu yi tasiri a cikin harkokin kudi na kasar Iran ba.

  • Jagora : Har Abada Ba Zan Yarde Da Mika Iran Ga Makiya Ba

    Jagora : Har Abada Ba Zan Yarde Da Mika Iran Ga Makiya Ba

    Oct 04, 2018 16:43

    Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa, ba zai taba yarde wa mika Iran ba ga makiya.

  • Iraki Ta Kore Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Iran Na Kai Hare-hare A Bagadaza Da Basra

    Iraki Ta Kore Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Iran Na Kai Hare-hare A Bagadaza Da Basra

    Oct 04, 2018 08:06

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iraki ya ce; Babu gaskiya a cikin zargin da Amurka ta yi na cewa Iran ce ta kai hari akan karamin ofishin jakadancinta da ke Basara

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS