-
Babu Wata Kasa Da Take Goyon Bayan Takunkumin Amurka Akan Iran
Jul 24, 2018 12:38Dan Majalisar dattijan Amurka Chris Morphy ne ya ce; A rahoton da gwamnatin Trump ta bayar kawo ya zuwa yanzu babu wata kasa wacce ta goyi bayan Amurka na kakaba wa Iran takunkumi.
-
Jagora: Tattaunawa Da Amurka Ba Ta Da Amfani
Jul 22, 2018 06:20Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa tattaunawa da Amurka ba ta da wani amfani, amma ana iya ci gaba da tattaunawa da kasashen turai.
-
An Bayyana Iran A Matsayin Mai Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 21, 2018 19:05Shugaban Kwamitin siyasar waje na majalisar kasar Austria Andreas Schieder ne ya bayyana haka a yayin da yake ganawa da takwaransa na Iran Hishmatullahi Fallahat Fishe.
-
Iran Tana Goyon Bayan Kiran Tsagaita Wutar Yaki A Kasar Yemen
Jul 18, 2018 06:59Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ce; Kasar tana goyon bayan kiran da wasu fitattaun masana musulmi su ka yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen
-
Amurka Ta Kara Jaddada Anniyarta Ta Dorawa Iran Takunkuman Tattalin Arziki Mafi Muni A Tarihi
Jul 17, 2018 11:57Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana anniyarsa ta dorawa JMI takunkuman tattalin arzikim mafi tsanani a tarihi.
-
Mahajjatan Hajjin Bana A Nan JMI Zasu Fara Tafiya Kasa Mai Tsarki Daga Gobe Laraba
Jul 17, 2018 11:56Shugaban hukumar hajji da ziyara a nan Iran ya bada sanarwan cewa a gobe Larabe ne tawaga ta farko na mahajjata daga kasar Iran zasu isa birnin Madina don fara ayyukan ibada na hajji da umra da kuma ziyara.
-
EU Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Ta Maida Iran Saniyar Ware
Jul 17, 2018 05:52Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta yi watsi da bukatar Amurka na maida Iran saniyar ware a harkokin tattalin ariki.
-
Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci Sun Kashe Yan Ta'adda Uku A Kan Iyakar Kasar Da Kasar Iraqi
Jul 15, 2018 07:36Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun kashe yan ta'adda ukku a kan iyakar kasar da kasar Iraki sun kuma gano makamai da dama a wajensu.
-
Amurka Zata Dora Takunkumi A Kan Kasashe Masu Sayen Danyen Mai Daga Iran
Jul 13, 2018 06:32Ministan kudi na kasar Amurka ya kara jadda cewa duk wata kasar da ta sayi danyen man fetur daga kasar Iran za'a dora mata takunkuman tattalin arziki.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Damuwar Da NATO Ta Nuna Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Jul 13, 2018 06:30Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da damuwar da shuwagabannin kasashe a kungiyar tsaro ta NATO suka nuna dangane da shirin tsaron kasar a taronsu na ranar Laraban da ta gabata a birnin Brussels na kasar Belgium