Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Tehran Ta Yi Tir Da Kalaman Pompeo Kan Ofisoshin Jakadancinta

    Tehran Ta Yi Tir Da Kalaman Pompeo Kan Ofisoshin Jakadancinta

    Jul 11, 2018 15:53

    Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi tir da allawadai da kalaman sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya furta kan ofisohin jakadancinta, wanda ya zarga da hannu a shirya ayyyukan ta'addanci.

  • Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar

    Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar

    Jul 10, 2018 08:08

    Jami'an gwamnatin kasar Jamus sun bayyana cewa gwamnatin kasar tana binciken yiyuwan mikawa kasar Iran kudadenta Yuru miliyon 300 don amfani da su a cikin gida.

  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Korar Jami'an Diblomasiyyar Kasar Daga Netherlands

    Iran Ta Yi Allah Wadai Da Korar Jami'an Diblomasiyyar Kasar Daga Netherlands

    Jul 08, 2018 06:29

    Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da korar jami'an diclomasiyyar kasar guda biyu daga kasar Nertherlands

  • Iran Da Rasha Sun Rattaba Hannu Kan Sabbin Yarjeniyoyi Na Tattalin Arziki

    Iran Da Rasha Sun Rattaba Hannu Kan Sabbin Yarjeniyoyi Na Tattalin Arziki

    Jul 06, 2018 17:32

    Kasashen Iran da Rasha sun rattaba hannu kan wasu sabbin yarjeniyoyi na kara bunkasa harkokin tattalin arzikia tsakaninsu, musamman a bangaren hada-hadar kudade da kuma harkokin banki.

  • Ganawar Shugaba Rauhani Da Shugaban Hukumar IAEA A Vienna

    Ganawar Shugaba Rauhani Da Shugaban Hukumar IAEA A Vienna

    Jul 05, 2018 18:02

    A ziyarar da shugaba Rauhani ya kai kasar Austria, bayan ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar, a daya bangaren kuma ya gana da shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA Yukiya Amano

  • Ruhani: Mai Yuwa Iran Ta Rage Bada Hadin Kai Da Take Yi Da Hukumar IAEA

    Ruhani: Mai Yuwa Iran Ta Rage Bada Hadin Kai Da Take Yi Da Hukumar IAEA

    Jul 05, 2018 11:46

    Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa mai yuwa gwamnatin kasar Iran ta rage irin yawan hadin kai da take bawa hukumar IAEA mai kula da harkokin makamashin nukliya a duniya

  • Shugaba Rouhani Ya Aike Da Sako Zuwa Takwaransa Na Tunusiya.

    Shugaba Rouhani Ya Aike Da Sako Zuwa Takwaransa Na Tunusiya.

    Jul 05, 2018 06:41

    A yayin ganawarsa da Shugaban kasar Tunusiya Al-Baji Qa'ed al-Sabsi, mataimakin Ministan harakokin wajen Iran kan harakokin siyasa ya meka maka sakon Shugaba Hasan Rouhani

  • Iran Ta Yi Tir Da Yunkurin Bata Mata Suna A Faransa

    Iran Ta Yi Tir Da Yunkurin Bata Mata Suna A Faransa

    Jul 03, 2018 05:38

    Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi Allah wadai da abunda ta danganta da neman bata mata suna a Faransa, bayan wargaza wani shirin kai hari kan wani taron 'yan kungiyar dake adawa da tsarin mulkin Iran a arewacin birnin Paris.

  • Iran : Rohani Ya Fara Wata Ziyara A Turai

    Iran : Rohani Ya Fara Wata Ziyara A Turai

    Jul 02, 2018 10:46

    Shugaba Hassan Rohani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyara a nahiyar Turai, wacce za ta kai shi a kasashen Switzerland da Austria.

  • Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Jul 01, 2018 17:47

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ce za ta wargaza makircin Amurka, na hana ta sayar da man fetur dinta a kasuwannin duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS