-
Iran Ta Gargadi Saudiyya Kan Kara Yawan Man Fetur
Jun 29, 2018 16:56Teheran, ta gargadi mahukuntan Riyad, akan yunkurin kara yawan man fetur din da Saudiyyar ke hako wa.
-
Rouhani: Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Barazana Da Matsin Lambar Trump Ba
Jun 26, 2018 11:12Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Iran ba za ta taba mika kai ga barazana da kuma matsin lambar shugaban Amurka, Donald Trump, ba yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa za ta magance matsalolin tattalin arzikin da ake fuskanta a halin yanzu.
-
Iran : Rohani Ya Taya Erdogan Murnar Lashe Zabe
Jun 26, 2018 05:53Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya taya, Recep Tayyip Erdoğan, murna kan sake zabensa a wani wa'adin mulki kasar Turkiyya.
-
Russia 2018 : Iran Ta Yi Kunnen Doki Da Portugal
Jun 26, 2018 05:52A ci gaba da gasar cin kofin duniya da Rasha ke karbar bakunci, tawagar kwallon kafa ta Iran, ta yi kunnen doki da ta Portugal 1-1, a wasan da suka buga jiya a filin wasa na Saransk.
-
Kotun Duniya Za Ta Duba Karar Da Iran Ta Shigar Kan Kudadenta Da Amurka Ta Handame
Jun 23, 2018 09:12Babbar kotun duniya ta sanar da cewa za ta fara gudanar da zaman sauraren karar da Iran ta shigar kan handame wasu wasu biliyoyin dalolinta da Amurka ta yi.
-
Martanin Zarif Kan Sharudda 12 Da Amurka Ta Gindaya Wa Iran Kafin Kyautata Alaka
Jun 22, 2018 06:38Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya mayar da martani dangane da sharudda 12 da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Michael R. Pompeo ya gindaya wa Iran, kafin daukar duk wani mataki na kyautata alaka tsakanin Amurka da kasar ta Iran.
-
Iran Na Goyon Bayan A Kara Yawan Danyen Man Fetur
Jun 20, 2018 18:58Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC zata gudanar da taro a ranar jumma'a mai zuwa don tattauna batun kara yawan danyen man fetur a kasuwannin duniya, bisa bukatar wasu manya manyan kasashen masu sayan man a duniya wadanda suka hada da Amurka da China.
-
Salehi: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Za Ta Kare Manufofinta Da Dukkan Karfinta
Jun 19, 2018 05:48Shugaban hukumar kula da makashin nukiliya na kasar Iran, Dakta Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta kare hakkoki da kuma manufofinta da dukkan karfinta sannan kuma ta hanya mafi kyawu.
-
Rasha 2018: Iran Da Uruguay Sun Sami Nasara A Kan Morocco Da Masar.
Jun 15, 2018 17:22A ci gaba da gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyar kwallon kafa ta Iran ta sami nasara a kan kasar Moroko da ci daya da nema, a daya bangaren kuma kungiyar kwallon kafa ta kasar Uruguay ta sami nasara a kan kasar Masar ita ma da ci daya da nema.
-
Kotun Koli Ta Iran Ta Tabbatar Da Hukuncin Kisan Da Aka Yanke Wa Wasu 'Yan Kungiyar Daesh
Jun 11, 2018 17:02Kotun koli ta kasar Iran ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa wasu mutane takwas 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama su bisa zargin kai hari majalisar shawarar musulunci ta kasar Iran da kuma haramin marigayi Imam Khumaini (r.a) a shekarar da ta gabata.