Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Boeing Ya Soke Yarjejeniyarsa Da Iran

    Boeing Ya Soke Yarjejeniyarsa Da Iran

    Jun 07, 2018 05:46

    Kamfanin kera jiragen sama na Amurka, Boeing, ya sanar da soke yarjejeniyar da ya cimma da kamfanonin jiragen sama na Iran Air da kuma Aseman, ta tsabar kudi dalar Amurka Biliyan ashirin.

  • Iran Zata Dawo Da Aikin Tace Sanadarin Uranium

    Iran Zata Dawo Da Aikin Tace Sanadarin Uranium

    Jun 05, 2018 11:55

    Hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ta bada sanarwan cewa zata dawo da aikin tace makamashin Uranium bisa sharruddan yarjejeniyar 2015 tare da manyan kasashen duniya.

  • Shugaban Hukumar IAEA Ya Ce: Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya

    Shugaban Hukumar IAEA Ya Ce: Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya

    Jun 05, 2018 06:36

    Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita.

  • Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Na Taimaka Wa Tsaron Turai_Mogherini

    Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Na Taimaka Wa Tsaron Turai_Mogherini

    May 29, 2018 11:20

    Babbar jami'ar kula da harkokin kasashen ketare na kungiyar tarayya turai, Federica Mogherini ta bayyana cewa, batun nukiliyar Iran na shafar tsaron kungiyar, maimakon tattalin arziki.

  • Shamkhani: Iran ZA Ta Ci Gaba Da Taka Rawa A Siriya Da Kuma Goyon Bayan Gwargwarmaya

    Shamkhani: Iran ZA Ta Ci Gaba Da Taka Rawa A Siriya Da Kuma Goyon Bayan Gwargwarmaya

    May 27, 2018 17:55

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar Iran za ta ci gaba da taka rawar da take takawa a Siriya da kuma ci gaba da goyon bayan kungiyoyin gwagwarmayar duk kuwa da bukatar kawo karshen hakan da Amurka ta gabatar mata.

  • Duk Tare Da Takunkuman Amurka Kan Gwamnan Babbam Bankin Iran Hukumar Lamuni Ta Duniya Zata Yi Aiki Da Shi

    Duk Tare Da Takunkuman Amurka Kan Gwamnan Babbam Bankin Iran Hukumar Lamuni Ta Duniya Zata Yi Aiki Da Shi

    May 26, 2018 06:35

    Hukumar bada lamuni ta duniya The International Monetary Fund (IMF) ta bada sanarwan cewa zata ci gaba da aiki tare da gwamnan babbam bankin Iran Waliyullah Saif duk tare da takunkuman da gwamnatin Amurka ta dora masa.

  • Taron Kwamitin Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Taron Kwamitin Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    May 25, 2018 17:43

    Kwamitin kasashen da suak rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran, ya kawo karshen wani zamansa a birnin Vienna, wanda shi ne irinsa na farko tun bayan ficewar Amurka daga yarjejeniyar da aka cimma da Iran a 2015.

  • Jagora: Dole Turawa Su Ci Gaba Da Sayan Man Fetur Na Iran Idan Suna Son Iran Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukliya

    Jagora: Dole Turawa Su Ci Gaba Da Sayan Man Fetur Na Iran Idan Suna Son Iran Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukliya

    May 24, 2018 19:15

    Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a nan Iran ya bayyana wasu sharudda wadanda turawa zasu cika su kafin Iran ta ci gaba da mutunta yerjejiniyar shirin Nukliyar kasar da su.

  • Amurka Ta Dorawa Iran Wasu Karin Takunkumai.

    Amurka Ta Dorawa Iran Wasu Karin Takunkumai.

    May 24, 2018 19:13

    Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan karin wasu takunkumai a kan Iran wadanda suka hada da kamfanonin jiragen sama na kasar da kuma wasu yan kasuwa.

  • Siriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Kan Ficewar Dakarun Iran Da Na Hizbullah Daga Kasar

    Siriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Kan Ficewar Dakarun Iran Da Na Hizbullah Daga Kasar

    May 23, 2018 17:34

    Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya, Faisal Miqdad yayi watsi da bukatar Amurka na ficewar dakarun Iran da na Hizbullah daga kasar Siriyan yana mai cewa wannan wani lamari ne da gwamnatin Siriya ce za ta dau mataki kansa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS