-
Rasha: Bukatar Amurka Na Ficewar Sojojin Iran Daga Siriya Ya Saba Wa Doka
May 23, 2018 17:33Kasar Rasha ta yi watsi da bukatar da Amurka ta gabatar wa Iran na ta janye dakarunta daga kasar Siriya tana mai cewa hakan ya saba wa doka.
-
Kwamandan Sojin Amurka Ya Nuna Damuwa Kan Tasirin Kasar Iran A Yankin Gabas Ta Tsakiya
May 22, 2018 19:20Babban kwamandan rundunar sojin Amurka ya ce rawar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take takawa a yankin gabas ta tsakiya tana barazana ga manufofin Amurka a yankin.
-
Amurka Ta Yi Barazanar Kakaba Wa Iran Takunkumai Mafi Tsanani A Tarihi
May 21, 2018 15:51Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya sanar da sabbin dabarun Amurka wanda ya ce su ne mafi tsanani a tsawan tarihi, don matsin lamba wa Iran, idan bata amince sharuddanta ba.
-
Zarif: Goyon Bayan Baka Wanda Turawa Suka Bawa Shirin Nukliyar Kasar Iran Bai Wadatar Ba.
May 20, 2018 19:00Ministan harkokin wajen kasar Iran ya ce goyon bayan baka wanda kasashen turai suke wa shirin nukliyar kasar Iran bai wadatar ba
-
Iran : An Yi Zanga-Zangar Gama Gari Ta Goyon Bayan Palasdinu
May 18, 2018 17:53Bayan gudanar da sallar Juma'a ta farko a wannan wata na Ramadana mai alfarma, al'ummar kasar Iran sun gudanar da zanga-zangar gama gari domin yin alawadai da ta'addanci da yahudawa sahayoniya ke aiwatarwa kan al'ummar Falastinu.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Tir Da Zubar Da Jini A Gaza
May 15, 2018 05:49A daidai lokacin da yahudawan mamaya na Israila da Amurka ke murnar maida ofishin jakadancin Amurkar a birnin Kudus, kasashen duniya na ci gaba da yin allawadai da abunda wasunsu suka danganta da kisan kiyashi a Gaza.
-
Zarif Ya Fara Tattaunawa Da Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 13, 2018 15:09Ministan harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya fara wani ran gadin diflomatsiya don tattaunawa da sauren manyan kasashen duniya da suka rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran.
-
'Yan Wasan Kwallon Kafan Mata Na Iran Sun Zama Zakarun Asiya
May 13, 2018 05:33Kungiyar kwallon kafa ta mata na cikin na cikin dakin wasa da aka fi sani da Futsal na Iran ta zama zakaran zakarun nahiyar Asiya bayan da ta lallasa takwararta na kasar Japan da ci 5-2.
-
Limamin Juma'a: Al'ummar Iran Za Su Tsallake Wahalhanun Da Suke Gabansu
May 11, 2018 12:15Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami wanda yake yin ishara da ficewar Amurka daga yarjejeniyar Nukiliya ya ce; Biyayya ga Allah madaukakin sarki hi ne hanyar warare dukkanin matsaloli
-
Iran Ba Ta Fatan Wani Sabon Rikici A Yankin_Rohani
May 11, 2018 05:41Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran, Hassan Rohani, ya bayyana cewa kasarsa bata fatan barkewar wani sabon rikici a gabas ta tsakiya .