Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • IAEA: Iran Tana Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Kamar Yadda Ya Kamata

    IAEA: Iran Tana Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Kamar Yadda Ya Kamata

    May 11, 2018 02:30

    Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta fitar da sanarwa da ke tabbatar da cewa Iran tana yin aiki daidai da yarjejeniyar da aka cimmawa tare da ita da manyan kasahen duniya.

  • Ministan Tsaron Iran: Donald Trump Bai Isa Ya Dakatar Da Karfin Iran Na Kariya Ba

    Ministan Tsaron Iran: Donald Trump Bai Isa Ya Dakatar Da Karfin Iran Na Kariya Ba

    May 10, 2018 18:02

    Ministan tsaron kasar Iran ya bayyana cewa kasarsa za ta ci gaba da kara fadada ayyukanta a bangaren kariyar kai daga duk wata barazana ta makiya da karnukan farautarsu.

  • Amurka Za Ta Dawo Da Dukkanin Takunkumin Da Ta Kakabawa Iran A Baya.

    Amurka Za Ta Dawo Da Dukkanin Takunkumin Da Ta Kakabawa Iran A Baya.

    May 10, 2018 06:23

    Kakakin Fadar White House ta sanar a jiya laraba cewa za su dawo da dukkanin takunkumin da suka kakabawa jamhoriyar musulinci ta Iran a baya.

  • Yarjejeniyar Nukiliya : Macron Da Rohani Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

    Yarjejeniyar Nukiliya : Macron Da Rohani Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

    May 09, 2018 16:59

    Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da twakwaranasa na Iran Hassan Rohani sun tattauna ta wayar tarho yau Laraba bayan ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran.

  • Jagora: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Bai Zo Mana A Matsayin Ba Za Ta Ba

    Jagora: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Bai Zo Mana A Matsayin Ba Za Ta Ba

    May 09, 2018 10:43

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar sanarwar ficewa daga yarjejeniyar nukiliya da shugaban Amurka yayi a daren jiya bai zo masa a matsayin wani abin mamaki ba, yana mai cewa al'ummar Iran za su ci gaba da riko da tafarkin da suke kai ba tare da tsoron wani ba.

  • 'Yan Majalisar Iran Sun Gabatar Da Kuduri Kan Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    'Yan Majalisar Iran Sun Gabatar Da Kuduri Kan Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    May 09, 2018 10:42

    'Yan majalisar shawarar Musulunci ta Iran sun yi Allah wadai da sanarwar da shugaban Amurka yayi na ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan kasar Iran suna masu gabatar da wani daftarin kuduri ga gwamnatin kasar kan yadda za a mayar wa Amurka da martani kan hakan.

  • Martanin Duniya kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Martanin Duniya kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    May 09, 2018 08:47

    Tun bayan da shugaba Donald Trump na Amurka ya sanar da janye kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Jamhuriya Musulinci ta Iran, duniya ke ci gaba da maida martani kan matakin na Trump.

  • Janar Baqeri: Babu Wata Kasar Da Ta Isa Ta Yi Wa Iran Barazana

    Janar Baqeri: Babu Wata Kasar Da Ta Isa Ta Yi Wa Iran Barazana

    May 08, 2018 11:13

    Babban hafsan hafsoshin dakarun kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya ja kunnen makiyan Iran da cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta mayar da kakkausar martani kan duk wani wuce gona da iri da makiyan za su yi a kan kasar Iran.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Kama Wani Dan Ta'adda Da Ke Son Kai Hari Birnin Mashad

    Jami'an Tsaron Iran Sun Kama Wani Dan Ta'adda Da Ke Son Kai Hari Birnin Mashad

    May 06, 2018 11:19

    Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da kama wani mutum da ke da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta munafukai MKO wanda yake kokarin kai wasu hare-haren ta'addanci a birnin Mashad mai tsarki.

  • Iran Ta Musunta Zargin Marocco Na Taimaka Wa Polisario

    Iran Ta Musunta Zargin Marocco Na Taimaka Wa Polisario

    May 03, 2018 05:22

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi fatali da zargin Marocco na cewa tana taimaka wa kungiyar 'yan Polisariyo ta yammacin Sahara.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS