-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar Ta Munafukan MKO A Kasar
Jan 06, 2018 11:18Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da tarwatsa wata kungiyar ta 'yan kungiyar munafukai ta kasar da aka fi sani da MKO wacce ta taka gagarumar rawa cikin rikicin baya-bayan nan da ya faru a kasar ta Iran.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Zama Kan Kasar Iran
Jan 06, 2018 06:32A daren Jiya Juma'a ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fara gudanar da zama na tattaunawa kan hatsaniyar baya bayan nan da ta faru a kasar Iran.
-
Iran Ta Mika Koke Kan Wasu Kafafen Yada Labarai Na Birtaniya A Gaban Hukumar OFcom
Jan 05, 2018 11:53Gwamnatin Iran ta rubuta wasikar shigar da kara da kuma koke kan yadda wasu kafafen yada labarai a kasar Biritaniya suke taimakawa masu tada fitina a kasarta ga hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasar ta Biritaniya wato OFcom a takaice.
-
Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka
Jan 04, 2018 19:05Ministan harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi kakkausar suka a game da munaficin shugaban Amurka kan Al'ummar kasar Iran.
-
Miliyoyin Iraniyawa Sun sake fitowa A Yau Ma Don yin Allah Wadai Da Makiya Iran
Jan 04, 2018 12:10Miliyoyin Iraniyawa a garuruwa da kuma birane da dama sun fito kwanaki biyu a jere suna nuna goyon bayansu ga tsarin musuluncin da yake gudanar da kasar da kuma goyon baya ga jagorancin tsarin.
-
Sayyid Nasrallah: Trump, "Isra'ila" Da Saudiyya Za Su Ji Kunya Kan Fatan Da Suke Da Shi Kan Rikicin Iran
Jan 04, 2018 05:47Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar shugaban Amurka Donald Trump da kawayensa, na daga haramtacciyar kasar Isra'ila da Saudiyya za su ji kunya dangane da fatan da suke da shi kan rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran, kamar yadda kuma ya sake jaddada cewa matakin da Trump din ya dauka kan Kudus zai zamanto wani mafari da kawo karshen 'Isra'ila'.
-
Iraniyawa A Duk Fadin Kasar Suna Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allah Wadai Da Masu Tayar Da Fitina
Jan 03, 2018 11:54Dubun dubatar Iraniyawa a dukkanin biranen kasar a halin yanzu suna gudanar da zanga zangar nuna goyon bayan tsarin musulunci da kuma gwamnatin kasar.
-
An Gudanar Da Jerin Gwano A Garuruwan Iran Don Yin Allah Wadai Da Masu Haifar Da Fitina A Kasar
Jan 02, 2018 17:12An gudanar da zanga-zangogi a garuruwa masu yawa na kasar Iran a yau din nan Talata don yin Allah wadai da tsoma bakin kasashen waje cikin harkokin cikin gidan kasar da kuma rikice-rikicen da wasu suka haifar a wasu garuruwa na kasar bugu da kari kan nuna goyon bayan ga tsarin Musulunci da ke iko a kasar ta Iran.
-
Jagora: Makiya Suna Amfani Da Kudi Da Makamai Da 'Yan Korensu Wajen Haifar Da Rikici A Iran
Jan 02, 2018 17:10Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiya al'ummar Iran suna amfani da hanyoyi mabambanta wajen cutar da al'umma da kuma tsarin Musulunci ta kasar.
-
Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran
Jan 02, 2018 06:28Shugaban Kwamitin kasa da kasa na Rasha ya ce akwai hanun Amurka dumu-damu kan hatsaniyar dake faruwa a kasar Iran.