-
Wata 'Yar Wasa Ta Bada Kambin Zinarinta Na Gasar Olympics Ga Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Shafa
Nov 15, 2017 12:15Sareh Javanmardidodmani, wata 'yar wasan harbi ta Iran ta bada lambar zinari da ta samu a wasan Olympics na Rio na shekara ta 2016 don samar da kudaden da za'a tallafawa wadanda girgizan kasa ta shafa a lardin Kermanshah na Iran .
-
Kasashen Mourtaniya Da Afirka Ta Kudu Sun Meka Sakon Ta'aziya Ga Al'ummar Iran
Nov 14, 2017 18:59Shugabanin kasashen mourtaniya da afirka ta kudu sun aike da sakon alhini da ta'aziya zuwa shugaban kasa da al'ummar iran biyu bayan girgizar kasar da tayi sanadiyar mutuwar mutane sama da 400
-
Jawad Zarif: Iran Ta Samu Nasarar Shawo Kan Matsalolin Da Girgizar Kasa Ta Janyo A Kasar
Nov 14, 2017 06:19Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mika godiyarsa ga dukkanin kasashe da bangarorin da suka nuna damuwarsu tare da jajanta wa Iran kan matsalar girgizar kasa da ta faru a yankunan da suke yammacin kasar.
-
Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran
Nov 14, 2017 06:19Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi furuci da cewa: Kungiyar tarayyar Turai bata da wani shirin daukan matakin kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Girgiza Kasa Ta Yi Ajalin Mutum 168 A Iran
Nov 13, 2017 05:50Wata mummunar girgiza kasa mai karfin maki 7.6 a ma'aunin rishta data abkawa yankunan dake iyaka tsakanin kasashen Iran da Irak ta yi ajalin mutane a kalla 168.
-
Tarayyar Turai: Tarayyar Turai Bazata Dorawa Iran Takunkumi Ba
Nov 12, 2017 11:46Kwamishinan ayyukan noma da kuma raya karkara na tarayyar Turai Mr Phil Hogan ya bayyana cewa ba wata kasa a cikin tarayyar turai da take da tunanin dorawa Iran takunkumi idan Amurka ta yi watsi da yerjejeniyar da ta kulla da ita.
-
Iran Da DRC Sun Yi Alkawarin Hadin Kai Kan Harkokin Sadarwa
Nov 11, 2017 17:02Babban Darektan harkokin sadarwa na kasashen waje a ma'aikatar al'adu ta Iran da shugaban kamfanin dilancin labaren Jamhuriyar Demokiradiyar Congo sun yi alkawarin hadin gwiwa akan harkokin sadarwa tsakanin kasashen biyu.
-
Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci
Nov 11, 2017 11:06Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, kasar Saudiyya ita ce tushe kana kuma mahaifar tsaurin ra'ayi da ayyukan ta'addanci, sannan kuma babbar alama ta tsoma baki cikin harkokin cikin gidajen kasashen yankin Gabas ta tsakiya.
-
Macron Ya ce Faransa Ba Ta Yarda Da Ra'ayin Saudiyya Kan Iran Ba
Nov 11, 2017 11:05Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewar ra'ayinsa dangane da kasar Iran ya saba da ra'ayin kasar Saudiyya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Juyayin Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Iran
Nov 09, 2017 11:21Miliyoyin al'ummar kasar Iran, a duk fadin kasar, suna ci gaba da gudanar da tarukan juyayin ranar Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da abin da ya sami zuriyar Ma'aiki (s) karkashin jagorancin Imam Husaini (a.s) a Karbala na kasar Iraki.