-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Janyewar Yahudawan Sahayoniya Daga Yankunan Da Suka Mamaye
Nov 08, 2017 06:13Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa kan daukan matakin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da yankin tuddan Jolan na kasar Siriya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yi.
-
Amano: Iran Na Ci Gaba Da Aiwatar Da Yarjejeniyar Nukiliya
Nov 07, 2017 06:26Babban sakataren hukumar kasa da kasa ta Makamashin Nukiliya ya ci gaba da cewa; Shekaru biyu bayan yarjejeniyar Nukiliyar Iran tana ci gaba da aiki da ita.
-
Kwamandan IRGC Ya Musanta Zargin Trump Na Cewa Iran Tana Da Hannu Cikin Makamin Da Aka Harba Saudiyya Daga Yemen
Nov 05, 2017 18:14Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Muhammad Ali Jaafari ya bayyana maganganun shugaban Amurka Trump cewa Iran tana da hannu cikin makami mai linzami da aka harba daga Yemen zuwa Saudiyya a matsayin karya tsagoronta.
-
Wata Majiya: Hariri Yayi Murabus Ne Bayan Iran Ta Ki Yarda Da Bukatar Saudiyya Na Janye Goyon Bayan Al'ummar Yemen
Nov 05, 2017 18:13Wata majiya mai karfi ta bayyana cewar Sa'ad al-Hariri, firayi ministan kasar Labanon mai murabus, yayi murabus daga mukamin nasa ne bayan da Iran ta ki amincewa da bukatar da ya gabatar mata da sunan Saudiyya na ta daina goyon bayan al'ummar kasar Yemen da Saudiyyan take ci gaba da kai musu hare-hare.
-
Iran : Murabus Din Hariri, Makircin US-Saudi-Israila Da Nufin Kara Yanayin Zaman Dar-Dar A G/Tsakiya"
Nov 05, 2017 05:48Iran ta bakin mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar, Bahram Qassemi, ta yi watsi da tuhumce-tuhumcen Sa'ad Hariri, tsohon firayi ministan Labanon mai murabus, tana mai cewa maganganun nasa sun yi daidai da tuhumce-tuhumce marasa tushe da Amurka da Sahyoniyawa da Saudiyya suke yi da nufin haifar da sabon rikici a kasar Labanon da kuma yankin Gabas ta tsakiya.
-
Za'a Gudanar Da Bukukuwan 13 Ga Watan Abaan A nan Iran A Garuruwa Fiye Da 1000 Guda.
Nov 04, 2017 06:30Yau Asabar ce 13 ga watan Aban na wannan shekara ranar da aka ware a nan Iran, aka kuma bata sunan ranar " yaki da kasashe masu girman kai na duniya".
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Masarautar Saudiyya Kan Kasar Yamen
Nov 02, 2017 06:19Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da hare-haren wuce gona da irin da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan al'ummar lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen.
-
Ayatullah Khamenei Ya Gana Da Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin
Nov 01, 2017 18:18Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar irin nasarorin da ake samu a kasar Siriya a fadar da ake yi da ta'addanci na nuni da cewa Iran da kasar Rasha za su iya aiki tare wajen cimma manufofin da suka yi tarayya kanta yana mai cewa ko shakka babu ana iya mai da Amurka ta zamanto saniyar ware sannan kuma takunkumin da ta sanya wa kasashe su zamanto aikin baban giwa.
-
Ministan Harkokin Wajen Faransa Zai Ziyarci Iran
Nov 01, 2017 05:43Ministan harkokin wajen kasar Faransa, Jean-Yves Le Drian, ya bayyana zai ziyarci kasar Iran a cikin kwanaki masu zuwa domin share fagen ziyara da shugaba Emanuelle Macron zai kawo a nan Tehran.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Wargaza Wasu Kungiyoyi Masu Fasakwabrin Kwayoyi A Yankin Kirman
Oct 31, 2017 18:49Majiyar ma'aikatar yansandan ciki a nan Iran ta bada labarin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasara wargaza wasu gungun masu fasa korin miyagun kwayoyi biyu a yankin Kirmon da ke kudancin kasar .