Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Rauhani : Amurka Na Son Sanya Yanke Kauna A Zukatan Iraniyawa

    Rauhani : Amurka Na Son Sanya Yanke Kauna A Zukatan Iraniyawa

    Oct 31, 2017 06:50

    Shugaban jamhuriyar musulinci ta Iran ya ce Amurkawa na kokarin kulla makirci ne domin sanya kokwanto a cikin zukatan al'ummar kasar Iran game da makomar tattalin arzikin kasarmu da kuma ci gabanta.

  • An Bude Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana

    An Bude Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana

    Oct 30, 2017 17:22

    Yau Litini an bude wani sabon zagayen tattaunawa kan rikicin kasar Siriya a birnin Astana na kasar Kazakstan.

  • Hizbullah: Gwagwarmaya Za Ta Iya Rusa Sabbin Manufofin Amurka A Gabas Ta Tsakiya

    Hizbullah: Gwagwarmaya Za Ta Iya Rusa Sabbin Manufofin Amurka A Gabas Ta Tsakiya

    Oct 29, 2017 19:05

    Mataimakin shugaban Majalisar shawara ta Hizbullah Sheikh Ali Daa'mush ya ce; Amurka da Isra'ila da Saudiyya suna son kafa rundunar fada da Iran da kuma gwgawarmaya.

  • MDD Ta Amince Da Shawarar Iran Kan Kwance Damarar Makaman Nukliya A Duniya

    MDD Ta Amince Da Shawarar Iran Kan Kwance Damarar Makaman Nukliya A Duniya

    Oct 29, 2017 06:20

    Duk tare da kokarin gwamnatin Amurka na hana shawarar Jamhuriyar Musulunci ta Iran kan kwance damarar kasashe wadanda suka mallaki makaman nukliya, MDD ta amince da shawarar a jiya Asabar.

  • Hotunan Ran Gadin Ministan Harkokin Wajen Iran A Wasu Kasashen Afrika

    Hotunan Ran Gadin Ministan Harkokin Wajen Iran A Wasu Kasashen Afrika

    Oct 28, 2017 06:43

    Ministan harkokin waje na jamhuriya musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya dawo gida Tehran, bayan kammala wani ran gadinsa na kwanaki biyar a wasu kasashen Afrika.

  • Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Iran A Nijar

    Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Iran A Nijar

    Oct 27, 2017 12:20

    A ci gaba da ran gadin da ya ke a wasu kasashen Afrika, ministan harkokin waje na Jamhuriya musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya isa birnin Yamai na Jamhuriya Nijar.

  • Iran : Jagora Ya Gana Da Firayi Ministan Iraki

    Iran : Jagora Ya Gana Da Firayi Ministan Iraki

    Oct 26, 2017 11:21

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya gana da firayi ministan Iraki, Haidar Al-Abadi yau a birnin Tehran.

  • Ayat. Khamenei: Iran Ba Za Ta Taba Tattaunawa Kan Karfinta Na Soji

    Ayat. Khamenei: Iran Ba Za Ta Taba Tattaunawa Kan Karfinta Na Soji

    Oct 26, 2017 05:48

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba za ta taba tattaunawa da wani kan karfin da take da shi na kare kanta daga makiya ba, yana mai sake jaddada aniyar kasar Iran na ci gaba da kara irin karfin kariya da take da shi duk kuwa da maganganun da makiya suke yi.

  • Swizland Ta Dauki Alhakin Shiga Tsakanin Iran Da Saudiya Don Biyan Bukatun Kasashen  Biyu

    Swizland Ta Dauki Alhakin Shiga Tsakanin Iran Da Saudiya Don Biyan Bukatun Kasashen Biyu

    Oct 25, 2017 19:02

    A yau Laraba ce Jami'an ofishin jakadancin Swizland a nan Tehran suka rattaba hannun kan yarjejeniyar bude ofishin kare manufofin kasar Iran a Saudiya amma karkashin ofishin jakadancin Swizland a birnin Riyadh.

  • Wata Kotu A Iran Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Dan Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar

    Wata Kotu A Iran Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Dan Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar

    Oct 24, 2017 17:50

    Babban mai shigar da kara ba birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar an yanke hukuncin kisa a kan wani mutum da aka same shi da laifin gudanar da ayyukan leken asirin Iran wa haramtacciyar kasar Isra'ila.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS