-
Masar : A shirye Mu Ke Mu Kawar Da Sabaninmu Da Iran_ Al Sissi
Oct 24, 2017 10:48Shugaba Albdelfatah Al-Sissi, na Masar, ya ce a shirye kasarsa ta ke domin kawar da sabanin dake tsakaninta da Iran.
-
Kididdiga Tana Nuni Da Cewa Mafi Yawan Amurkawa Ba Su Goyon Bayan Siyasar Trump Kan Iran
Oct 24, 2017 06:30Wani masharhanci kan harkokin siyasar Amurka ya ce: Mafi yawan Amurkawa ba su goyon bayan bakar siyasar shugaban kasar Donald Trupm kan kasar Iran musamman kokarinsa na rusa yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.
-
Hamas: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Tana Goyon Bayan Palasdinu
Oct 23, 2017 19:27Jami'i mai kula da alakar waje na kungiyar ta Hamas, Usama Hamdan ya ce Sun Ziyarci Iran ne domin samun goyon bayan kasashen musulmi ne akan sulhun palasdinawa.
-
Rasha: Duk Wani Sauyi Cikin Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Iya Kawo Karshenta
Oct 22, 2017 05:20Kasar Rasha ta bayyana cewar ba ta da wani shakku cikin cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da dukkanin abubuwan da aka cimma da ita cikin yarjejeniyar nukiliya, tana mai cewa yin sauyi cikin yarjejeniyar yana iya kawo karshenta.
-
Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan
Oct 21, 2017 06:19Gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi tur da allawadai da jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan masallatai a biranen Kabul da Ghor na kasar Afganistan.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Ci Kasa A Dukkanin Makirce-Makircensu Kan Iran
Oct 20, 2017 17:17Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran suna ci gaba da shan kashi a kan makirce-makircen da suke kullawa wa Iran, sai dai kuma duk da haka suna ci gaba da kokari wajen rarraba kan al'ummar wanda ya ce shi ma ba za su yi nasara ba.
-
Janar Baqeri: Daesh Suna Numfashinsu Na Karshe Ne A Kasar Siriya
Oct 20, 2017 17:16Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tana numfashinta na karshe ne a kasar Siriya, yana mai jinjinawa irin nasarorin da aka ce ci gaba da samu a kan 'yan ta'adda a duk fadin kasar Siriyan.
-
Mogherini: Yarjejeniyar Nukiliyar Iran, Wata Nasara Ce Ga Duniya Da Kuma Al'ummar Iran
Oct 18, 2017 05:50Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar yarjejeniyar nukiliyan kasar Iran wata nasara ce ga duniya da kuma al'ummar Iran wanda wajibi ne a kiyaye da kuma ci gaba da aiwatar da ita.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 08:37Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Jawabin Trump Ya Maida Amurka Saniyar Ware_ Jonh Kerry
Oct 15, 2017 16:42Duniya na ci gaba da yin tur da kalamen shugaban Amurka Donald Trump kan yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran wacce ya ki amuncewa da ci gaba da goyan bayan ta tare da shan alwashin kakabawa Iran takunkumi.