Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Jakadan Nigeriya A Kasar Iran Ya Mika Takardar Kama Aiki Ga Shugaban Kasar Dr Hasan Ruhani

    Jakadan Nigeriya A Kasar Iran Ya Mika Takardar Kama Aiki Ga Shugaban Kasar Dr Hasan Ruhani

    Oct 14, 2017 19:14

    Shugaban kasar Iran ya jaddada aniyar kasarsa ta bunkasa alaka da taimakekkeniya tsakaninta da kasar Nigeriya.

  • Ganawar Sashen Hausa Tehran Da Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga

    Ganawar Sashen Hausa Tehran Da Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga

    Oct 14, 2017 18:29

    A yau 14 ga watan Oktoban 2017, jakadan tarayyar Najeriya a Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga ya mika takardunsa na kama aiki a hukumance ga shugaba Rauhani.

  • Shugaba Ruhani Ya Mayar Da Martani Ga Jawabin Shugaban Amurka Kan Iran

    Shugaba Ruhani Ya Mayar Da Martani Ga Jawabin Shugaban Amurka Kan Iran

    Oct 14, 2017 05:49

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar babu wani abu cikin jawabin shugaban Amurka Donald Trump kan Iran face wauta da tuhumce-tuhumce marasa tushe yana mai cewa al'ummar Iran ba za su taba mika wuya ga wani mai takama da karfi da girman kai ba.

  • Limamin Juma'a Na Tehran: Wajibi Ne Jami'an Gwamnatin Su Yi Caga Da Tsayin Daka Wajen Kalubalantar Amurka.

    Limamin Juma'a Na Tehran: Wajibi Ne Jami'an Gwamnatin Su Yi Caga Da Tsayin Daka Wajen Kalubalantar Amurka.

    Oct 13, 2017 12:34

    Ayatullahi Muhamad Ali Muwahhadi Karmani ya ci gaba da cewa; Daukar darussa daga tarihi shi ne abinda ya kamata jami'an gwamnatin suyi wajen fuskantar girman kan Amurka.

  • Ministan Tsaron Iran Ya Gargadi Trump Kan Sanya IRGC Cikin Kungiyoyin Ta'addanci

    Ministan Tsaron Iran Ya Gargadi Trump Kan Sanya IRGC Cikin Kungiyoyin Ta'addanci

    Oct 12, 2017 17:23

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya jan kunnen shugaban Amurka Donald Trump dangane da sanya dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) cikin kungiyoyin 'yan ta'adda yana mai cewa yin hakan ba abin da zai haifar in ban da kara zaman dardar da kuma yaduwar ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya da ma duniya baki daya.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Kokarin 'Yan Ta'adda Na Kai Hare-Hare Lokacin Ashura

    Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Kokarin 'Yan Ta'adda Na Kai Hare-Hare Lokacin Ashura

    Oct 10, 2017 05:52

    Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya bayyana cewar jami'an tsaron Ma'aikatar tasa sun sami nasarar dakile wani shiri na kai hare-haren ta'addanci a cikin Iran lokacin Ashura yana mai cewa jami'an tsaron sun kame wani adadi na 'yan ta'addan.

  • Janar Jafari da Zarif Sun Mayar Da Martani Kan Kokarin Amurka Na Bata Sunan Dakarun IRGC

    Janar Jafari da Zarif Sun Mayar Da Martani Kan Kokarin Amurka Na Bata Sunan Dakarun IRGC

    Oct 10, 2017 05:51

    Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musuluci na Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewar bakin dakarun kare juyin juya halin Musuluncin na Iran da na Ma'aikatar harkokin wajen kasar sun zo daya a fagen kare manufofin juyin juya halin Musulunci yana mai kiran shugaban Amurka da ya fahimci hakan.

  • Iran : Babu Zancen Sake Tattauna Yarjejeniyar Nukiliya_Salehi

    Iran : Babu Zancen Sake Tattauna Yarjejeniyar Nukiliya_Salehi

    Oct 06, 2017 11:02

    Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta Iran, Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewa, ba za a sake cimma wata sasantawa game da yarjejeniyar nukiliyar kasar da aka cimma tsakanin manyan kasashen duniya.

  • Bashar al-Asad: Siriya Ba Za Ta Taba Mancewa Da Taimako Da Sadaukar Iran Ba

    Bashar al-Asad: Siriya Ba Za Ta Taba Mancewa Da Taimako Da Sadaukar Iran Ba

    Oct 06, 2017 05:24

    Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya bayyana cewar kasar Siriya ba za ta taba mantawa da irin sadaukarwar da taimakon da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi mata ba a lokacin tsanani na yakin da aka sanya ta ciki.

  • Shugabannin Iran Da Turkiyya Sun Bayyana Rashin Amincewa Da Rarraba Kasar Iraki

    Shugabannin Iran Da Turkiyya Sun Bayyana Rashin Amincewa Da Rarraba Kasar Iraki

    Oct 04, 2017 17:22

    Shugabannin kasashen Iran da Turkiyya sun bayyana cewa ba za su taba amincewa da kokarin Kurdawa na rarraba kasar Iraki ba, suna masu sake jaddada shirin gwamnatocinsu na kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS