-
Turkiyya / Iran : Erdogan Na Ziyara A Tehran
Oct 04, 2017 10:57Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya fara wata ziyara aiki a nan birnin Tehran na Jamhuriya musulinci ta Iran, inda ya gana da takwaransa na Iran din Hassan Rohani.
-
Zarif: Iran Tana Da Zabi Masu Yawa Idan An Sabawa Yerjejeniyar Nukliya Da Ta Kulla
Oct 03, 2017 06:45Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zareef ya bayyana cewa JMI tana da zabi masu yawa idan kasar Amurka ta bayyana ficewarta daga yerjejeniyar Nukliya da aka kulla ta ita a shekara ta 2015.
-
Kasashen Iran Da Turkiyya Sun Karfafa Matakan Tsaro A Iyakokinsu
Oct 02, 2017 16:41Kasashen Turkiyya Da Iran sun karfafa matakan ayyukan soji a wani mataki na tsaron iyakokinsu.
-
Zarif: Iran Za Ta Iya Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya Idan Amurka Ta Fice
Sep 29, 2017 11:13Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran za ta iya ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar.
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Iran Da Iraki Sun Tattauna Kan Zaben Raba Gardamar Kurdestan
Sep 28, 2017 11:18Manyan hafsoshin sojojin kasar Iran da Iraki sun yi wata ganawa ta musamman a nan birnin Tehran don tattauna batun zaben raba gardamar da aka gudanar a yankin Kurdawan aksar Iraki da nufin balle yankin daga kasar Iraki.
-
Iran : An Yi Jana'izar Shahid Hujaji
Sep 28, 2017 11:18A yau ne dubun dubatan mutanen garin Najafabad da ke nan Iran ne suka gudanar da jana'izar Shahid Muhsin Hujaji, daya daga cikin dakarun kasar Iran da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh suka kama da yanka shi a kasar Siriya, inda aka bisne shi da garin haihuwarsa na Najafabad.
-
Mogherini:Ba Za Mu Iya Sake Tattaunawa Ba Game Da Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran Ba.
Sep 25, 2017 05:42Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta tabbatar da cewa ba za su iya sake tattaunawa ba game da shirin nukiliyar zaman lafiya na kasar Iran ba.
-
Iran Ta Dakatar Da Zirga-Zirga Jiragan Sama Zuwa Kurdistan Na Iraki
Sep 24, 2017 14:27Gwamantin Iran ta sanar da dakatar da dukkan zurga-zurga jiragan sama zuwa yankin Kurdistan na Iraki, a yayin da ake gaf da jefa kuri'ar raba gardama kan ballewar yankin na Kurdawa.
-
Ministan Tsaron Iran: Iran Ba Ta Bukatar Izinin Wani Wajen Karfafa Tsaronta
Sep 23, 2017 18:18Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar neman izinin wata kasa a duniyar nan wajen karfafa tsaron kasarta.
-
Ministan Tsaron Iran: Iran Ba Ta Bukatar Izinin Wani Wajen Karfafa Tsaronta
Sep 23, 2017 18:17Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar neman izinin wata kasa a duniyar nan wajen karfafa tsaron kasarta.