-
Iran Ta Yi Gwajin Sabon Makami Mai Linzami Da Ta Kera Mai Suna Khorramshahr
Sep 23, 2017 11:51Rundunar sojojin kasar Iran bangaren makamai masu linzami ta nuna hoton Vedio na gwajin sabon makamin mai linzami da suka kera mai suna Khorramshahr wanda kuma yake da karfin isa ga bararrsa mai nisan kilomita 2000 daga inda aka cilla shi.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Aikin Sojinta_Rohani
Sep 22, 2017 14:44Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran Hassan Rohani ya jaddada cewa kasarsa za ta ci gaba da karkafa aikin sojinta a dukkan fannoni ciki har da na makamai masu linzami.
-
An Fara Bukukuwan Makon Kare Kai A Iran
Sep 22, 2017 04:20A yau 31 ga watan shahrivar wacce ta yi dai dai da 22 ga watan Satumba ne aka fara bukukuwan makon kare kai a nan Iran don tunawa da ranar da gwamnatin kasar Iraqi ta farwa kasar Iran da yaki a shekara ta 1980 da nufin kifar da Jiririyar gwamnatin musulunci a kasar.
-
Shugaba Ruhani: Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai
Sep 21, 2017 05:45Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya kore yiyuwar tattaunawa da Amurka yana mai cewa tattaunawa da ita bata lokaci ne kawai don kuwa ba ta aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma da ita.
-
MDD : Trump Ya yi Barazana wa Koriya Ta Arewa da Iran
Sep 20, 2017 05:51Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi wa kasashen Koriya ta Arewa da Iran barazana.
-
Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya
Sep 18, 2017 14:42Kasar Faransa ta bakin ministan harkokin wajenta ta ce yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran, misali ne mai kyawo da zai hana yaduwar makaman nukiliya.
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Iran Da Pakistan Sun Yi Kiran Da A Taimaka Wa Musulmin Rohingya
Sep 17, 2017 16:54Manyan hafsoshin sojojin Iran da Pakistan sun bukaci kasashen duniya da su dau matakan da suka dace kuma na hakika wajen kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa musulmin Rohingya na kasar Myammar.
-
Amurka Na Ci Gaba Da Zargin Iran Da Karya Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 17, 2017 06:28A yayin da lokacin bayyana matsayar gwamnatin Amurka game da yarjejjeniyar da kasar Iran ta cimma tare da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyarta na zaman lafiya ke kara kuratowa, mahukuntan na Amurka na ci gaba da kara kaimi wajen sukar Iran.
-
Shugaban Siriya Ya Gode Wa Jagora Da Al'ummar Iran Saboda Goyon Bayansu
Sep 15, 2017 05:49Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya bayyana godiyarsa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da sauran al'ummar Iran saboda irin goyon bayan da suke ba wa gwamnatinsa a fadar da take yi da ta'addanci.
-
Kocin Kwallon Kafan Myammar Yayi Murabus Don Nuna Rashin Amincewa Da Kashe Musulmi
Sep 09, 2017 05:44Dan kasar Iran kana kuma babban kocin kungiyar kwallon kwafa ta kasar Myammar yayi murabus daga aikin don nuna rashin amincewarsa da kisan kiyashin da sojoji da 'yan daba mabiya addinin Buddha suke ci gaba da yi wa musulmin Rohingya na kasar.