-
Iran: Wajibi Ne Duniya Ta Kawo Karshen Kisan Kiyashin Da Ake Yi Wa Musulmin Rohingya.
Sep 07, 2017 18:00Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Babu wani dalili da zai sa duniya ta zura ido ana yi wa musulmin Rohingya kisan kiyashi.
-
Iran Na Shirin Aikewa Da Tallafi Ga Musulmin Rohingya
Sep 07, 2017 11:08Kungiyar agaji ta red-Crescent a Iran ta ce tana shirin aikewa da kayan tallafin abunci ga musulmin Rohingya da suka tserewa cin zarafin da jami'an tsaron Myammar ke musu.
-
Iran Ta Yabawa Saudiyya Kan Nasara Shirya Aikin Hajjin Bana
Sep 05, 2017 15:39Jamhuriya musulinci ta Iran ta yi godiya ga kasar Saudiyya kan yadda ta shirya aikin hajjin bana cikin nasara.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Baya Da Karfafa Kungiyoyin Gwagwarmaya
Sep 03, 2017 10:51Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kungiyoyin gwagwarmaya duk kuwa da kokarin da kasashen yammaci suke yi wajen ganin Iran ta daina goyon bayansu musamman kungiyar Hizbullah.
-
Iran Na Fatan Bunkasa Shirin Makamanta Masu Linzami
Sep 03, 2017 06:30Iran ta ce babban abunda ke gabanta shi ne fadada shirinta na kera makamai masu linzami da kuma fitar da makamai zuwa ga kasashe aminnanta.
-
Dr Ruhani: Manufar Kasar Iran Ce Karfafa Kyakkyawar Alaka Da Kasar Afrika Ta Kudu
Sep 02, 2017 19:12Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce karfafa alaka a dukkanin bangarori da kasashen nahiyar Afrika musamman kasar Afrika ta Kudu.
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliyan 2015
Aug 31, 2017 17:55Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) ta sanar da cewa Iran tana ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don haka babu wata bukatar binciken barikokin sojinta.
-
Ministan Tsaron Iran: Za Mu Ci Gaba Da Karfafa Makamanmu Masu Linzami Don Mayar Da Martani Ga Makiya
Aug 29, 2017 05:42Sabon Ministan tsarkon kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar ma'aikatar tsaron kasar za ta ci gaba da karfafa karfin makaman da take da shi ta yadda babu wani makiyin da zai yi tunanin kawo wa Iran hari, yana mai cewa ya kamata makiya su san cewa duk wani kokarin wuce gona da iri kan Iran zai fuskanci gagarumin mayar da martani mai kaushin gaske.
-
Iran Ta Bayyana Tsananin Damuwa Kan Halin Da Musulman Rohingya Suke Ciki A Myammar
Aug 29, 2017 05:41Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana tsananin damuwarta dangane da halin kuncin da musulmin Rohingya na kasar Myammar suke cikin biyo bayan ci gaba da dirar mikiyan da mahukunta suke musu a kasar.
-
Iran : Martanin Janar Firouzabadi Ga Nikki Haley
Aug 28, 2017 05:50Babban hafson sojin Iran, Janar Firouzabadi ya bayyana cewa babu wata hukuma a yankin ko kuma daga wata kasa ta ketare ko da ta soji ce, da take da hurimin ziyartar cibiyoyin soji na kasar ta Iran, ba tare da amuncewar jagoran juyin juya halin musulinci na kasar ba.