-
Syria: Iran Za Ta Gina Cibiyoyin Samar Da Wutar Lantarki 5 A Birnin Aleppo
Aug 26, 2017 19:01Shugaban Kamfanin samar da wutar lantarki na Iran ya ce; Cibiyoyin da za a gina za su rika bai wa birnin na Aleppo wutar lantarki
-
Shirin Kasar Qatar Na Karfafa Alaka Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Aug 25, 2017 04:47Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bayyana cewa: Cikin gaggawa zata dauki matakin dawo da jakadarta zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin karfafa alaka a tsakanin kasashen biyu.
-
Hukumar IAEA Bata Da Hurumin Binciken Rumbunan Ajiye Makaman Kasar Iran
Aug 23, 2017 11:50Komitin tsaro da harkokin kasashen waje na majalisar dokokin JMI ya ce hukumar IAEA bata da hurumin binciken rumbunan ajiye makaman kasar Iran .
-
Sabon Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga Ya Gana Da Dr. Zarif
Aug 22, 2017 14:23Sabon jakadan Najeriya a Jamhuriyar Musulunci ta Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga, ya gana da ministan harkokin wajen Iran Dr Muhammad Jawad zarif.
-
Burin Iran Shi Ne Kare Yarjejeniyar Nukiliya Saboda Makiya_ Rohani
Aug 20, 2017 11:14Shugaba Hassan Rohani, na jamhuriya musulinci ta Iran ya bayyana cewa babban burin kasarsa shi ne kare yarjejeniyar nukiliyar , saboda abokan gaban kasar a sahun gaba Amurka.
-
Rasha: Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya Yarjejeniya Ce Ta Duniya
Aug 19, 2017 05:42A wani martani a kan yunkurin Amurka na rusa yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya, Rasha ta bayyana cewa wannan yarjejeniya ta duniya ce baki daya, ba wata kasa guda daya ba.
-
Kasar Iran Ba Ta Goyon Bayan Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawa Na Kasar Iraki
Aug 18, 2017 18:55Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta goyon shirin Kurdawan kasar Iraki na gudanar da zaben raba gardama don warewar yankin daga kasar iraqi.
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sanar Da Shirin Daukar Fansa Kan 'Yan "Da'esh"
Aug 17, 2017 05:38Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Birgediya Janar Ramazan Sharif ya bayyana cewar za su dau fansa kan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) sakamakon kisan gillan da suka yi wa daya daga cikin dakarun kare juyin da suka kama a kasar Siriya ta hanyar yi masa yankan rago.
-
Majalisar Dokokin Iran Ta Fara Tantance Ministocin Rohani
Aug 15, 2017 06:32Yau Talata, majalisar dokokin Iran ta fara zaman tantance jerin sunayen ministonin da zababen shugaban kasar Hassan Rohani ya gababar mata domin nada su a sabuwar gwamnatinsa.
-
Majalisar Iran Ta Amince Da Kudurin Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Aug 13, 2017 17:04'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran gaba dayansu sun amince da wani kuduri na mayar da martani ga sabbin takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran, bugu da kari kan kara kasafin kudin kera makamai masu linzami da dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar suke kerawa don kare kasar daga duk wata barazana ta makiya.