-
Iran Da Faransa Sun Jaddada Bunkasa Alaka A Dukkanin Bangarori A Tsakaninsu
Jan 31, 2017 12:38A ci gaba da gudanar da ziyarar aiki da wata tawagar kasar Faransa karkashin jagorancin ministan harkokin wajen kasar Jean-Marc Ayrault ke gudanarwa a Iran, bangarorin biyu sun jaddada wajabcin bunkasa alaka a tsakaninsu a dukkanin bangarori.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addanci A Masallacin Quebec
Jan 30, 2017 18:03Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da wasu 'yan bindiga suka kai a cibiyar Islama ta birnin Quebec na kasar Canada.
-
Iran: Ma'aikatar harkokin Waje Ta Kirayi Jakadan kasar Switzerland Mai Wakiltar Amurka.
Jan 29, 2017 19:10Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar Switzerland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.
-
Sharhi: Martanin Iran A Kan Matakan Donald Trump Na Kin Jinin Musulmi
Jan 29, 2017 06:41Sakamakon daukar matakai na cin zarafi wadanda suka yi hannun riga da dukkanin ka’idoji da tsare-tsare na diflomasiyya ta kasa da kasa da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ke yi a kan mabiya addinin muslunci da kuma wasu daga cikin kasashen musulmi, jamhuriyar mulsunci ta Iran ba ta yi wata-wata ba wajen mayar da martani mai zafi a kan sabuwar gwamnatin ta Amurka.
-
Iran Ta Ce Zata Mai Da Martani Ga Amurka Daidai Da Dokar Hana Shiga Kasar Da Ta Sanya
Jan 29, 2017 05:52Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da cewa Iran za ta mayar da martanin ga dokar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanya wa hannu na hana mutanen wasu kasashe 7, cikinsu har da kasar Iran, zuwa Amurkan.
-
Ruhani:Karfin Makaman Kasar Iran Don Kare Yankin Gabas Ta Tsakiya Ne
Jan 26, 2017 06:39Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen da Iran take da shi na tabbatar da zaman lafiya a yanin da kuma na makobtan ta ne.
-
Ruhani:Karfin Makaman Kasar Iran Don Kare Yankin Gabas Ta Tsakiya Ne
Jan 26, 2017 06:34Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen da Iran take da shi na tabbatar da zaman lafiya a yanin da kuma na makobtan ta ne.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Jaddada Wajabcin Kalubalantar Ayyukan Ta'addanci
Jan 25, 2017 10:40Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kan kasashen duniya su hada kai a fagen yaki da duk wani nau'in ayyukan ta'addanci.
-
An Kammala Zaman Tattaunawa Kan Al'adu Tsakanin Iran Da Larabawa
Jan 25, 2017 07:34An kammala zaman tattaunawa na farko kan al'adu tsakanin Iran da larabawa a birnin Tehran, tare da halarta masana 85 daga kasashen larabawa daba-daban.
-
Rasha: Iran Za Ta Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Sa-Ido Kan Dakatar Da Bude Wuta A Syria
Jan 25, 2017 07:28Shugaban tawagar kasar Rasha a tattaunawar dakatar da bude wuta a Syria da aka gudanar a birnin Astana na akasar Kazakhstan, ya bayyana cewa Iran za ta taka muhimmiyar rawa wajen sa-ido domin tabbatar da bude wuta a syria.