Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Suna Korarin Hana Kamfanin Boeing Sayarwa Iran Jiragen Sama

    Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Suna Korarin Hana Kamfanin Boeing Sayarwa Iran Jiragen Sama

    May 04, 2016 12:18

    Wasu yan majalisar dokokin kasar Amurka ukku suna kai kawo don hana katafaren kamfanin kera jiragen sama na

  • Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alakar Iran Da Kuriya Ta Kudu

    Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alakar Iran Da Kuriya Ta Kudu

    May 03, 2016 05:33

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada bukatar ganin alakar jakadanci tsakanin kasashen Iran da Koriya ta Kudu ta ci gaba da gudana a kan tubali mai karko ba tare da tasirantuwa da bakar siyasar Amurka ba.

  • Shugabar Kasar Koriya Ta Kudu Ta Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki A Iran

    Shugabar Kasar Koriya Ta Kudu Ta Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki A Iran

    May 01, 2016 15:31

    A yau ne shugabar kasar Koriya ta Kudu Park Geun-hye ta iso nan Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, tare da 'yan tawagarta don fara wata ziyara ta kwanaki uku da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.

  • Kasar Iran Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sama Da Fadi Da Dukiyarta Da Amurka Ta Yi

    Kasar Iran Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sama Da Fadi Da Dukiyarta Da Amurka Ta Yi

    Apr 29, 2016 17:32

    Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran yayi tofin Allah tsine kan matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na kwashe kudaden ajiyar Iran kimanin biliyan biyu tare da jaddada wajabcin dawo da kudaden.

  • Iran Za Ta Maka Amurka A Kotu

    Iran Za Ta Maka Amurka A Kotu

    Apr 25, 2016 13:21

    Iran na shirin maka gwamnatin Amurka a kotu, sakamakon rike wasu daga cikin kudaden kasar ta Iran da Amurka ta yi.

  • Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Ya Fara  Ziyarar Aiki A Iran

    Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran

    Apr 24, 2016 09:38

    A safiyar yau ne shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan da takwararsa na Iran Dakta Hasan Ruhani ya tarbe shi a fadar shugaban kasa da ke arewacin birnin Tehran.

  • Shugaba Ruhani: Iran Ce Ta Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'esh

    Shugaba Ruhani: Iran Ce Ta Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'esh

    Apr 23, 2016 10:25

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin ja gabar fada da ta'addanci, yana mai cewa kokarin Iran shi ne ya dakile yaduwar ayyukan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yankin gabas ta tsakiya.

  • Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Kokarin Saudiyya Na  Raba Kan Musulmi

    Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Kokarin Saudiyya Na Raba Kan Musulmi

    Apr 22, 2016 11:17

    Daya daga cikin mataimakan limamin Juma'ar birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran yayi kakkausar suka da yadda kasar Saudiyya take ci gaba da amfani da kungiyar hadin kan kasashen musulmi wajen rarraba kan al'ummomi da gwamnatocin kasashen musulmin.

  • Tawagar Irakawa Da Suka Yi Tattaki Daga Kasarsu Zuwa Iran Sun Isa Mash'had

    Tawagar Irakawa Da Suka Yi Tattaki Daga Kasarsu Zuwa Iran Sun Isa Mash'had

    Apr 21, 2016 16:21

    Tawagar Irakawa da suka yi tattaki daga kasarsu zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun iso birnin Mash'had a daidai ranar bikin tunawa da zagayowar haihuwar shugaban muminai Imam Ali dan Abi-Talib farkon khalifan manzon Allah daga iyalan gidansa tsarkaka {a.s}.

  • An Fara Yakin Neman Zaben Zagaye Na Biyu Na Zaben Majalisar Dokokin Iran

    An Fara Yakin Neman Zaben Zagaye Na Biyu Na Zaben Majalisar Dokokin Iran

    Apr 21, 2016 10:47

    A safiyar yau Alhamis ne aka bude kofar yakin neman zabe a zagaye na biyu na zaben 'yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran da za a gudanar a ranar 29 ga watan Aprilun nan da muke ciki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS