Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Yau Ce Ranar Zabe A Iran

    Yau Ce Ranar Zabe A Iran

    Feb 26, 2016 05:21

    Yau Juma'a Al'ummar Iran su ke Zabar 'Yan Majalisa

  • Ko Kun San Na (345) 09 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (345) 09 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia.

    Feb 24, 2016 17:24

    Yau Lahadi 09 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce Ta yi dai dai da 19 Jamada -Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamarai. Har'ila Yau Wacce ta yai dai dai da 28 Febrerun Shekara Ta 2016 Miladia.

  • Jagora: Makircin Makiya A Kan Iran Ya Zama Aikin Baban Giwa

    Jagora: Makircin Makiya A Kan Iran Ya Zama Aikin Baban Giwa

    Feb 24, 2016 11:10

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makirce-makicen makiya na hana al'ummar mika mubaya'arsu ga tsarin Musulunci na kasar tsawon shekaru 37 din da suka gabata ya zama aikin baban giwa.

  • Hudubar Sallar Juma'a Akan Zaben 'Yan Majalisa

    Hudubar Sallar Juma'a Akan Zaben 'Yan Majalisa

    Feb 19, 2016 12:41

    Limamin Juma'ar Tehran ya kira yi al'ummar kasar da su fito dokin kada kuri'a a zaben 'yan majalisa.

  • An Fara Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisu Dokoki Da Na Kwararru A Iran

    An Fara Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisu Dokoki Da Na Kwararru A Iran

    Feb 18, 2016 16:20

    A yau ne aka bude yakin neman zabe na 'yan majalisar shawarar Musulunci ta Iran da kuma majalisar kwararru ta jagoranci ta kasar da za a gudanar a ranar 26 ga wannan wata na Fabrairu da muke ciki.

  • A gobe alhamis, Rasha Za ta aikowa da Iran Makamin s300

    A gobe alhamis, Rasha Za ta aikowa da Iran Makamin s300

    Feb 17, 2016 12:37

    A gobe alhamis ne za a aiko da makamin S300 na kakkabo jiragen yaki, zuwa Iran ta hanyar tekun Caspian.

  • Iran Ta Gargadi Saudiyya AKan Tura Dakaru Siriya

    Iran Ta Gargadi Saudiyya AKan Tura Dakaru Siriya

    Feb 17, 2016 05:50

    Iran ta kuma bukaci Riyad data dakatar da hare-haren da take jagoranta a kasar Yemen.

  • Jagora: Ma'abota Girman Kan Duniya Su Ne Ummul Aba'isin Rikice-Rikicen Da Suke Faruwa  A Afirka

    Jagora: Ma'abota Girman Kan Duniya Su Ne Ummul Aba'isin Rikice-Rikicen Da Suke Faruwa A Afirka

    Feb 14, 2016 17:05

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kasashen 'yan mulkin mallaka ma'abota girman kai su ne ummul aba’isin mafi yawan yakukuwa da rikice-rikicen da ke faruwa a nahiyar Afirka da ma duniya baki daya.

  • Admiral Shamkhani: Siyasar Rashin Kwarewa Ta Saudiyya Na Cutar Da Yanayin Tsaron Gabas ta  Tsakiya

    Admiral Shamkhani: Siyasar Rashin Kwarewa Ta Saudiyya Na Cutar Da Yanayin Tsaron Gabas ta Tsakiya

    Feb 12, 2016 05:17

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Rear Admiral Ali Shamkhani ya bayyana cewar ya bayyana cewar siyasar rashin kwarewa ta Saudiyya tana barazana ga yanayin tsaron yankin Gabas ta tsakiya yana mai jan kunnen cewa Iran dai ba ta da nufin wuce gona da iri kan wata kasa amma kuma ba ta tsaron yaki.

  • Iran Ta Sanar Da Wasu Matakai Na Kare Kanta Daga Wuce Gona Da Irin Makiya

    Iran Ta Sanar Da Wasu Matakai Na Kare Kanta Daga Wuce Gona Da Irin Makiya

    Feb 12, 2016 04:58

    Mataimakin kwamandan sojojin sama na Iran Birgdeiya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewar sojojin saman na Iran suna shirin fara sanya wa jiragen saman yakin kasar samfurin F-14 Tomcat sabon makami mai lizamin nan samfurin Nasr da suka karba a kwanakin baya daga wajen ma'aikatar tsaron kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS