-
Gwamnatin Kasar Italai Ta Kori Limamam Masallatai Guda Biyu Daga Kasar
Sep 04, 2016 12:20Gwamnatin kasar Italia ta bada sanarwan korar limamam masallatai guda biyu yan asalin kasashen Tunisia da Morroco daga kasar.
-
Dakarun Italiya Sun Ceto Dubban Bakin Haure A Tekun Bahar Rum
Aug 30, 2016 05:54Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewar masu tsaron gabar tekun kasar sun sanar da da ceto bakin haure da adadinsu ya kai mutane 6500 a tekun Bahar Rum a jiya Litinin a hanyarsu ta zuwa kasar.
-
Adadin Mutanan da suka rasu sanadiyar girgizar kasa a Italiya ya karu
Aug 27, 2016 05:33Jami'an Kungiyar fararen hula a kasar Italiya sun sanar da karuwar Mutanan da suka rasu sakamakon girgizar kasa
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizan Kasa Ta Kasar Italia Ya Kara Yawa
Aug 24, 2016 18:08Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar girgizan kasa wacce ta fadawa wasu yankunan kasar Italia a yau Laraba ya karu zuwa 120.
-
Akalla Mutane 6 Sun Mutu Sakamkon Wata Gagarumar Girgizar Kasa Da Ta Faru A Tsakiyar Kasar Italiya
Aug 24, 2016 05:14Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewar alal akalla mutane 6 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka, baya ga gine-ginen da suka rushe sakamakon wata gagarumar girgizar da ta faru da safiyar yau Laraba a tsakiyar kasar Italiya.
-
Cece Ku ce akan kudi euro miliyan 13 da Italiya Ta Bai wa Da'esh Domin Ta Sake Mata 'Yan Kasarta.!
Aug 16, 2016 19:00Cece Ku ce akan cin hacin da Italiya ta bai wa Da'esh
-
Italia Na Shirin Korar Wani Dan Kasar Tunisia Bisa Zargin Alakarsa Da 'Yan Ta'adda
Aug 13, 2016 05:41Mahukunta a kasar Italia na shirin korar wani dan asalin kasar Tunisia bisa zargin alakarsa da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Kasar Suizilland ta kori bakin haure kimanin dubu hudu
Aug 11, 2016 19:00Dakarun tsaron Suizilland sun ce a cikin wata guda da ya gabata kasar ta mayar da bakin haure dubu hudu zuwa kasar Italiya
-
Kasar Italiya Ta Bukaci Sanya Matsin Lamba Kan Gwamnatin Turkiyya
Jul 27, 2016 05:45Ministan harkokin wajen kasar Italiya ya bukaci daukan matakin sanya matsin lamba kan gwamnatin Turkiyya domin ta mutunta dokokin kasar a kokarin da take yi na daukan fansa kan masu yunkurin juyin mulki da bai yi nasara.
-
An Kashe Wani Dan Najeriya A Kasar Italiya
Jul 07, 2016 04:50Magajin garin Fermo dake kasar Italiya ya da kashe wani Dan Najeriya