-
Jagora: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Bai Zo Mana A Matsayin Ba Za Ta Ba
May 09, 2018 10:43Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar sanarwar ficewa daga yarjejeniyar nukiliya da shugaban Amurka yayi a daren jiya bai zo masa a matsayin wani abin mamaki ba, yana mai cewa al'ummar Iran za su ci gaba da riko da tafarkin da suke kai ba tare da tsoron wani ba.
-
Iran : Jagora Ya Daina Amfani Da Manhajar Telegram
Apr 18, 2018 18:00Shafin intarnet na adano da yada manufofin Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya sanar da cewa Jagoran ya daina amfani da manhajar ''Telegram'' domin yin aiki da manhajojin sadarwa na zamani mallakin Iran, a matsayin martaba kasar.
-
Sharhi: Mahangar Jagora Kan Harin Da Amurka, Faransa Da Birtaniyya Suka Kai Siriya
Apr 15, 2018 05:19Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana harin da Amurka da Faransa da Birtaniyya suka kai Siriya a safiyar jiya Asabar a matsayin babban laifi yana mai bayyana shugabannin wadannan kasashe ukun a matsayin masu laifi.
-
Jagora Ya Taya Al'umma Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Hijira Shamsiyya Ta 1397
Mar 20, 2018 19:17Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya taya dukkanin al'ummar Iran murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ta 1397 tare da jaddada muhimmancin dogaro da irin kayayyakin da ake samarwa a cikin kasar.
-
Jagora: Siyasar Iran A Yankin Gabas Ta Tsakiya Bata Da Alaka Da Amurka Ko Yammacin Turai
Mar 08, 2018 19:05Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: A duk inda Amurka ta sanya kafa, to barna da tashe-tashen hankula ne suke kunno kai.
-
Jagora: Shugaba Assad Ya Zama Gwarzon Jagora Ga Mutanen Kasar Syria
Mar 01, 2018 19:02Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai, ya bayyana shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad a matsayin gwarzo wanda ya zama abin alfahiri ga mutanen kasar da kuma yankin.
-
Jagora: Amurka Ta Shigo Da Daesh A Cikin Afghanistan Ne Don Halastawa Kanta Ci Gaba Da Kansacewa A Yankin
Jan 30, 2018 12:13Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, bayan ya isar da ta'aziyyarsa ga mutanen kasar Afghanistan kan hare-haren ta'addancin da ya lashe rayukan mutane da dama a cikin kwanakin nan, ya ce Amurka ce take karfafa yan Taliban a kasar.
-
Ayatullah Khamene'i: Amurka Ta Tafka Kura-Kurai Masu Yawa Kan Birnin Qudus Na Palasdinu
Jan 17, 2018 07:02Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Matakin da kasar Amurka ta dauka kan birnin Qudus na Palasdinu, babban kuskure ne amma ba zata iya aiwatar da wannan kuskuren ba a aikace.
-
Jagora:Amurka Ita Ce Kasar Da Ta Fi Barna Da Zalinci A Duniya
Dec 27, 2017 18:13A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
-
Jagora Yayi Afuwa Wa Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidin Annabi (s)
Dec 05, 2017 11:02Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi afuwa ga wasu fursunoni da kuma rage wa'adin zaman gidan yari ga wasu don tunawa da murnar zagayowar Maulidin Manzon Allah (s).