-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Yaba Da Yadda Aka Gudanar Da Makokin 40 A Kasar Iraqi
Nov 13, 2017 12:51Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bayyana cewa yawan mutanen da suka halarci makokin 40 na Imam Husain (a) a bana ya nuna cewa tunanin jihadi a kan tafrkin Allah yana dada yaduwa a tsakanin musulmi.
-
Jagora Ya Bukaci A Jami'an Iran Da Su Kara Hanzarta Kai Dauki Ga Wadanda Girgizar Kasa Ta Shafa
Nov 13, 2017 12:49Jaoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana alhininsa dangane da girgizar kasar da ta auku a daren jiya a yankin Kermanshah da ke yammacin kasar, tare da yin kira da a kara mayar da hankali wajen kai dauki ga wadanda abin ya shafa.
-
Jagora: H.K.Isra'ila Tana Kokarin Sake Samar Da Wata Sabuwar Isra'ila Ce A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Oct 05, 2017 07:30Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana kokarin sake samar da wata sabuwar Isra'ila ce a yankin gabas ta tsakiya, don haka take ingiza Kurdawa kan raba kasar Iraki.
-
Ayatollah Khamenei: Shaheed Hujaji Yana Da Matsayi Na Musamman
Sep 27, 2017 12:37Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Sayyid Khamenei ya bayyana shaheed Muhsen Hujaji wanda ya yi shahada a hannun mayakan Daesh a kasar Siriya yana da matsayi na musamman a zukatan mutanen Iran, All.. ya daukaka shi a cikin shahidai masu kare harami
-
Jagora: Magance Matsalar Musulmin Kasar Myanmar Nauyi Ne A Kan Kasashen Musulmi
Sep 13, 2017 05:52Jagoran juyin juya halin musulionci na kasar Iran ya soki kungiyoyin kasa da kasa da masu da'awar kare hakin bil-adama kan yadda suka yi shuru da kuma rashin daukan mataki game da yadda ake yiwa al'ummar musulmi kisan kiyashi a kasar Myammar.
-
Jagora: Wajibi Ne A Kare Ruhin Juyi Da Addini A Cikin Ayyukan Diplomasiyya
Aug 26, 2017 18:53Ayautullah Sayyid Ali Khamnei ya bayayna haka ne a yayin da ya ke ganawa da shugaban kasa da ministocinsa.
-
Jagora:Yaki Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila Wajibi Ne A Shiri'ar Musulunci.
Jun 27, 2017 07:20Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul -Khaminae ya ce, a shari'ar addinin Musulunci, yin jihadi da yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila wajibi ne a kan dukkan musulmi a ko ina suke a duniya.
-
Jagora:Yaki Da 'Yan Sahyuniya Wajibi Ne Ga Dukkanin Musulmi
Jun 26, 2017 19:08Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Aliyul Khamenei ya bayyana cewa bisa shara'ar Addinin musulinci, domin kalubalantar mamaye maƙiya ga kasar musulmi, wajibi ne ga ko wani musulimi ya yi gwagwarmaya domin haka yaki da Haramtacciyar kasar Isra'ila ya zama wajibi ga ko wani musulmi.
-
Jagoran Juyin Musulunci Ya Jagoranci Sallar Idi A Birnin Tehran
Jun 26, 2017 05:18Ayatullah Sayyid Ali Khmanei ya kira yi al'ummar musulmi da su ci gaba da riko da ibadu kamar yadda su ka yi a cikin watan Ramadan mai alfarma.
-
Ayatollah Khamenei: Al Saud Masu Tsanani Ne A Kan Muminai Masu Rahama A Kan Kafurai
May 28, 2017 11:16Jagoran juyin juya halin muslucni a Iran ya bayyana mahukuntan kasar Saudiyya da cewa sun yi hannun riga da koyarwar kur'ani, inda suka zama masu cutar da muminai masu kyautatawa ga kafurai masu kiyayya da addinin muslunci.