-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Kada Kuri'arsa
May 19, 2017 05:49Da kimanin karfe 8:00 agogon kasar Iran ne jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya kada kuri'arsa a zaben shugaban kasa da kuma na kananan hukumomi da ake gudanarwa yau a kasar.
-
Jagora : Amurka Da H.K.Isra'ila Suna Adawa Da Iran Ne Saboda Yin Riko Da Musulunci
Apr 25, 2017 18:06Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila suna tsananin adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce saboda ganin yadda koyarwar Musulunci ta bayyana a kasar tare da dakile munanan manufofinsu.
-
Mujallar Times Ta Amurka Ta Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Mar 30, 2017 16:57Mujallar Times da ake bugawa a kasar Amurka ta bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce kasa mafi aminci a tsakanin kasashen da suke yankin gabas ta tsakiya.
-
Sakon Sabuwar Shekarar Hijira Shamshiyya Na Jagoran Juyin Musulunci Na Iran.
Mar 21, 2017 06:45Sakon Sabuwar Shekarar Hijira Shamshiyya Na Jagoran Juyin Musulunci Na Iran.
-
Jagoran Juyi: Dole Ne A Kare Dazuka Daga Hannun Masu Cin Moriya Ta kashin Kansu.
Mar 08, 2017 12:22Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya dasa bishiya a farkon makon dabi'a.
-
Jagoran Juyin Musulunci Ya Jinjinawa 'Yan wasan Kokawar Iran Da Su ka Lashe kambun Duniya.
Feb 18, 2017 19:04Jagoran juyin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya jinjinawa 'yan kokawar kasar da kuma masu basu horo saboda lambobin yabo da su ka sami.
-
Ayatollah Khamenei: Amurka Ce Ummul-haba'isin Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 12, 2017 07:12Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana shigar shugular da Amurka ke yi a cikin harkokin kasashen yankin gabas ta tsakiya a matsayin ummul-haba'isin dukkanin matsalolin da suka addabi yankin.
-
Shugaba Rauhani: Wajibi Ne Al'ummar Iran Su yi Tsayin Daka Domin Fuskantar Abokan Gaba.
Feb 08, 2017 06:46Shugaban na Kasar Iran ya ci gaba da cewa fitowar al'umma a yayin zanga-zangar 22 ga watan Bahman wajibi ne domin murkushe makircin makiya.
-
Ayatullahi Khameine'i Ya Ce: Al'ummar Iran Zasu Maida Babban Martani Kan Barazanar Amurka
Feb 07, 2017 16:19Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: A bikin tunawa da zagayowar ranar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran na 22 Bahman; al'ummar Iran zasu maida martani kan duk wata barazanar kasar Amurka.
-
Jagora Ya Ziyarci Hubbaren Imam Khomenei (RA) Farkon Ranakun Fajr
Feb 01, 2017 12:12Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ziyarci hubbaren marigayi Imam Khomeni (RA) da wasu daga cikin shahidan juyin Islama, a daidai lokacin da ake fara bukukuwan zagayowar ranakun fajr na juyin Islama a kasar.