-
Afrika Ta Kudu Za Ta Kara Fadada Harkokin Kasuwanci Tare Da Iran
Feb 23, 2019 06:59Gwamnatin kasar Afrika ta kudu na shirin kara fadada harkokin kasuwancinta tare da kasar Iran.
-
Kasar Faransa Ta Kira Jakadanta A Roma Ya Dawo Gida
Feb 07, 2019 18:18Gwamnatin kasar Faransa ta bukaci jakadan kasar da ke birnin Roma na kasar Italiya ya dawo gida saboda a binda ta kira shishigi wanda Italiya take yi a cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
Afirka Ta Kudu Ta Karyata Mayar Da Jakadanta Zuwa Tel Aviv
Sep 26, 2018 19:12Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin wajen Afirka ta kudu a wani bayani da ta fitar tana cewa; Jakadanta a A Tel Aviv Sisa Ngombane, ya je gudanar da wasu ayyukansa ne na kashin kansa ba aiki ya koma ba
-
Sudan Ta Kira Jakadan Kungiyar Tarayyar Turai
Jul 12, 2018 11:45Bayan watsa wani bayyani na kungiyar tarayyar Turai game da wajibci kame shugaban kasar Sudan, Ma'aikatar harakokin wajen kasar ta kira jakadan Kungiyar tarayyar Turai dake birnin Khartoum.
-
Jakadan Sudan Ta Kudu A Kasar Rasha Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa
Jan 27, 2018 05:42Jakadan Sudan ta Kudu a kasar Rasha ya yi murabus daga kan mukaminsa bayan da ma'aikatar harkokin wajen kasarsa ta bukaci dawowarsa gida domin gudanar da shawarwari.
-
Senegal Zata Mayar Da Jakadanta Zuwa Birnin Doha Na Qatar
Aug 22, 2017 06:33Gwamnatin kasar Senegal zata maida jakadanta zuwa birnin Doha na kasar Qatar bayan ta kirashi zuwa gida don shwaratawa a dai dai lokacinda kasar ta fara samun matsala da mokontanta.
-
Bunkasar Alaka Tsakanin Kasashen Iran Da Kenya Yana Ci Gaba Da Habaka A Dukkanin Bangarori
Jun 01, 2017 19:21Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya ya bayyana cewa: Alaka tsakanin kasashen Iran da Kenya tana ci gaba da habaka musamman a fuskar tattalin arziki a cikin 'yan shekarun nan.
-
Rasha Ta Ce 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Sun Sha Kashi A Syria
Mar 03, 2017 06:55Jakadan kasar Rasha a Syria ya bayyana cewa kungiyar 'yan ta'addan Daesh (ISIS) ta yi rauni a kasar Syria.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Kirayi Jakadan Turkiya Da Ke Tehran
Feb 20, 2017 17:30Ma'aiktar harkokin wajen Iran ta kirayi jakadan kasar Turkiya da ke Tehran, domin nuna masa rashin amincewa da kalaman da suka fito daga bakunan Erdogan da kuma ministan harkokin wajen Turkiya na batunci a kan Iran.
-
Iran: Ma'aikatar harkokin Waje Ta Kirayi Jakadan kasar Switzerland Mai Wakiltar Amurka.
Jan 29, 2017 19:10Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar Switzerland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.