-
An Zargi Kasar Faransa Da Haddasa Sabon Rikici A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Jan 10, 2019 12:26Wasu yan siyasa a kasar Afrika ta Tsakiya suna zargin gwamnatin kasar Faransa da kokarin haddasa wata sabuwar fitina a kasar Afrika ta tsakiya.
-
An Gurfanar Da Madugun 'Yan Daban Afirka Ta Tsakiya A Gaban Kotun ICC Da Ke Hague
Nov 24, 2018 05:49An gurfanar da tsohon madugun 'yan daban kasar Afirka ta Tsakiya Alfred Yekatom wanda aka fi sani da Rambo a karon farko a gaban alkalan kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki da ke birnin Hague, mako guda da mika shi ga kotun da gwamnatin Afirka ta tsakiyan ta yi.
-
An Mika Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Musulmi A Afirka Ta Tsakiya Ga Kotun ICC
Nov 19, 2018 05:11Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta tabbatar da cewa an mika mata mutumin nan da kotun take nema ruwa a jallo saboda zargin azabtarwa da kuma kashe musulmin kasar Afirka ta Tsakiya sannan kuma a halin yanzu tana tsare da shi.
-
An Kashe Mutane 40 A Wani Harin Da Aka Kai Kan Sansanin Yan Gudun Hijira A Afrika Ta Tsakiya
Nov 17, 2018 18:58Mutane kimani 40 ne suka rasa rayukansu a lokacinda aka kai hari kan sansanin yan gudun hijira a kasar Afrika ta tsakiya a ranar Alhamis da ta gabata.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Nov 02, 2018 06:28Kungiyar Likitoci da Babu kan Iyaka ta Doctors Without Borders ta sanar da cewa: Tashe-tashen hankula suna ci gaba da tarwatsa al'ummar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Antonio Gutrres Ya Jaddada Wajabcin Karfafa Ayyukan MDD A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Oct 23, 2018 18:59Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniyar ya bayyana haka ne a wani rahoto da ya gabatarwa da Majalsar
-
MDD Za Ta Karfafa Dakarunta A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Oct 23, 2018 11:47Saktare Janar na MDD ya bukaci a karfafa dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a kasar Afirka ta tsakiya.
-
Afirka Ta Tsakiya: Fadace-fadace Sun Ci Rayukan Mutane 30
Oct 16, 2018 12:11Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da kashe mutane 30 a cikin watanni biyu na bayan nan a kasar Afirka ta tsakiya.
-
An Tsananta Hare-Hare Kan Ma'aikatan Kungiyoyin Bada Agaji A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Aug 20, 2018 06:43Ofishin wakilin hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya a birnin Bangi na kasar Afrika ta tsakiya ya bayyana cewa jami'an bada agaji na hukumar da sauran kungiyoyin bada agaji na kasa da kasa suna fama da hare hare da kuma sata a wurare da dama a kasar.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allawadai Da Kai Hari Kan Dakarun UN A Afirka Ta Tsakiya
Aug 11, 2018 19:20Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da wani farmaki da aka kaddamar kan dakarun majalisar a jamhuriyar Afrika ta tsakiya.