-
Masu Bada Agaji A Kasar Afrika Ta Tsakiya Na Fuskantar Barazanar Kisa
Aug 07, 2018 19:04Masu bada agaji a kasar Afrika ta tsakiya suna fuskantar barazanar kisa a lokacinda yawan yan agajin da aka kashe yake karuwa.
-
An Tsawaita Aikin Dakarun Turai A Afirka Ta Tsakiya
Jul 31, 2018 07:26Kungiyar tarayar Turai ta tsawaita ayyukan dakarunta na tsawon shekaru biyu a kasar Afirka ta Tsakiya
-
Hari Kan Tawagar Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
May 18, 2018 11:56Hari kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya lashe ran mutum guda tare da jikkata wasu takwas na daban.
-
Paparoma Ya Bukaci A Kawo Karshen Rikici A Afirka Ta Tsakiya
May 06, 2018 19:09Paparoma Francis na cocin Catholica ya bukaci a kawo karshen rikicin jamhoriyar Afirka ta Tsakiya.
-
Musulmi Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Apr 12, 2018 11:16Al'ummar musulmin birnin Bangui na kasar Afirka ta tsakiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu kan yadda ake ci gaba da kai musu hare-haren ta'addanci a kasar
-
Afirka Ta Tsakiya: An saki Mutane 15 Da 'Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 05:49Jami'an majalisar dinkin duniya sun sanar da cewa 'yan bindiga sun saki mutane 15 da suka yi garkuwa da su a rikicin baya-bayan nan a yankin yammacin kasar.
-
Kura Ta Lafa A Birnin Bangui Na Afirka Ta Tsakiya Bayan Musayar Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga
Feb 25, 2018 07:23Rahotanni daga birnin Bangui fadar mulkin jamhuriyar Afirka ta tsakiya na nuni da cewa kura ta lafa bayan musayar wutar da aka yi a ranar Juma'a da ta gabata a tsakanin wasu gungun 'yan bindiga da suke dauke da manyan makamai.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Tsananin Damuwarta Kan Matsalolin Kasar Afrika Ta Tsakiya
Feb 23, 2018 05:44Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci hanzarta daukan matakan gaggawa da nufin shawo kan tarin matsalolin da suke addabar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
M.D.D Ta Ce Matakan Tsaro Suna Ci Gaba Da Tabarbarewa A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Dec 23, 2017 18:19Kwararrun Majalisar Dinkin Duniya sun yi gargadi kan ci gaba da tabarbarewar matakan tsaro a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
An Fara Gudanar Da Bincike Kan Rashin Nasarar Ayyukan Dakarun MDD A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Nov 14, 2017 06:18Majiyar Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: An fara gudanar da bincike kan dalilan da suka janyo rashin nasarar ayyukan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.