-
Kasar Jamus Ta Ce Tana Goyon Bayan Yerjejeniyar Nukliya Da Iran
Apr 26, 2018 11:53Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya kara jaddada cewa gwamnatinsa tana goyon bayan yerjejeniyar Nukliyar da aka cimma tare da Iran duk tare da irin adawar da gwamnatin Amurka take da ita.
-
Al'ummomin Duniya Na Yin Allawadai Da Harin Amurka Birtaniya Faransa A Kan Syria
Apr 14, 2018 18:21Al'ummomin duniya suna ci gaba da yin Allawadai da harin wuce gona da iri da kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa suka kaddamar a kan Syria bisa da'awar yin amfani da makamai masu guba, ba tare da wata hujja da ta ginu kan wani bincike ba.
-
Jamus: Wani Mahari Ya Kashe Mutane Da Dama A Garin Münster
Apr 07, 2018 18:11'Yan sandan Jamus sun ce; Harin da wani mutum ya kai da mota ya yi sanadin mutuwa da jikkatar mutane 33 a garin Münster
-
Jamus Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Mamaye Garin Afrin Na Siriya Da Turkiyya Ta Yi
Mar 24, 2018 05:45Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya bayyana cewa: Jamus ba zata amince da mamaye garin Afrin na kasar Siriya da sojojin gwamnatin Turkiyya suka yi ba.
-
An Sake Zaben Angela Merkel A Matsayin Waziriyar Jamus A Karo Na Hudu
Mar 14, 2018 11:06'Yan majalisar dokokin kasar Jamus sun zabi Angela Merkel a matsayin waziriya kuma shugabar gwamnatin kasar a karo na hudu mai yiyuwa kuma na karshe na mulkinta a kasar.
-
Sukan Da Jam'iyyun Adawa Na Kasar Jamus Sukewa Gwamnatin Kasar Kan Sayarwa Saudia Da Kawayenta Makamai
Feb 25, 2018 08:10Jam'iyyun adawa a kasar Jamus sun yi ta suka kan yadda gwamnatin kasar take sayarwa kasar Sa'udiya da kawayenta a yakin Yemen makamai, duk tare da sanin irin laifuffukan yakin da suke aikatawa a kasar.
-
Siriya : Ana Ci Gaba Da Kiran Tsagaita Wuta A Gabashin Ghouta
Feb 23, 2018 17:00Kungiyar Tarayya Turai ta yi kira da babbar murya akan a tsagaita buda wuta a yankin gabashin Ghouta na Siriya, a daidai lokacin da kwamitin tsaro ke shirin kada kuri'a kan samar da shirin tsagaita wuta a wannan yankin.
-
An Bukaci Dakatar Da Kai Hare-Hare A Arewacin Siriya
Feb 16, 2018 06:29Ministan harakokin wajen Jamus ya bukaci a dakatar da duk wani motsin soja a arewacin kasar Siriya
-
Kungiyar Tarayar Turai Ta Yi Da Maraba Da Kafa Gwamnatin Hadaka A Jamus
Feb 08, 2018 17:54Magabatan kungiyar tarayar Turai sun jinjinawa 'yan siyasar kasar Jamus kan yarjejjeniyar da suka cimma na kafa gwamnatin hadaka a kasar
-
Yan Sandan Jamus Suna Gudanar Da Samame Domin Kame Masu Fataucin Mutane A Kasar
Jan 31, 2018 12:05Rundunar 'yan sandan kasar Jamus ta sanar da cewa: Jami'an 'yan sandan kasar sun fara gudanar da samame domin kame mutanen da suke fataucin mutane a kasar.