-
Wata Kotun Iraki Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yar Jamus
Jan 21, 2018 10:51Wata kotu a birnin Bagadaza na Iraki ta yankewa wata 'yar asalin kasar Jamus hukuncin kisa, saboda alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.
-
Taron Hadin Gwiwar Kungiyar Kasashe Biyar Na Yankin Sahel Da Turai A Birnin Paris
Dec 15, 2017 16:51Kasashen Jamus da Faransa tare da kasashen Afirka biyar na yankin Sahel sun gudanar da taro da nufin gaggauta fara aikin rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a yankin Sahel.
-
Angerla Micheal Waziriyar Kasar Jamus Ta Bukaci A Sake Zabe A Kasar
Nov 21, 2017 06:58Waziriyar kasar Jamus Angerla Micheal a jiya litinin ta bukaci a sake zabubbuka a kasar bayan da ta kasa samun damar kafa gwamnatin hadin kai da sauran jam'iyun siyasar kasar
-
An Cimma Sakamako Mai Kyawo A Taron Sauyin Yanayi Na Bonn
Nov 19, 2017 10:24Shawarwarin da aka yi a tsakanin bangarori daban daban da abin ya shafa, a taro kan sauyin yanayi na Bonn an cimma sakamako mai kyau a yayin taron
-
OIC Da Azhar Sun Yi Allah Wadai Da Kisan Musulmi A Afirka Ta Tsakiya
Oct 29, 2017 12:34Babbar cibiyar Musulunci a Masar ta Azhar tare da kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC sun yi tir da Allah wadai da kisan musulmi da ake yi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.
-
Spaniya : Faransa Da Jamus Sun Jadadda goyan Baya Ga Gwamnatin Madrid
Oct 19, 2017 17:51Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Emanuel, sun jadadda goyan bayansu ga gwamnatin Madrid kan rikicin yankin Cataloniya, a yayin da takwaransu na Biegium ke kiran a kai zuciya nesa.
-
Jamus : Jam'iyyar Angela Merkel Ta Lashe Babban Zabe
Sep 24, 2017 16:34Rahotanni daga tarrayya Jamus na cewa, jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta lashe babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa a yau Lahadi.
-
Jamus Na Ra'ayin Warware Rikicin Koriya Ta Arewa Ta Hanyar Diflomatsiyya
Sep 10, 2017 10:53Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta ce tana da ra'ayin a samu mafita ta hanyar diflomatsiyya domin warware shirin nukiliya Koriya ta Arewa.
-
Jamus Ta Bayyana Taimakon Da Take Bayarwa Na Bunkasar Kasashen Afirka
Aug 30, 2017 05:22Shugabar gwamnatin Jamus ta tabbatar da taimakon da take bayar wa na bunkasar kasashen Afirka da nufin magance matsalar kwararar bakin haure zuwa kasashen Turai.
-
Bukatar Jamus Ga Tarayyar Turai Na Ta Dauki Mataki A Kan Amurka
Aug 02, 2017 07:52Ministan harkokin tattalin arziki na kasar Jamus ta bayyana cewa takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta dorawa kasar Rasha basa bisa ka'ida sun kuma sabawa dokokin kasa da kasa, ta kuma bukaci tarayyar Turai ta dauki mataki na maida martani kan Amurkan.