Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

jan kunne

  • Iraki Ta Gargadi Amurka Akan Kokarin Sake Farfado Da ISiS

    Iraki Ta Gargadi Amurka Akan Kokarin Sake Farfado Da ISiS

    Feb 21, 2019 12:27

    Wani dan majalisar dokokin kasar ta Iraki, Muhammad al-Baldawi ne ya yi gargadin cewa; Amurka tana kokarin sakin fursunonin 'yan ta'adda a cikin Iraki domin sake ba su damar farfadowa

  • Paparoma Yayi Gargadi Ga Kasashen Duniya Kan Yiyuwan Awkuwar Yakin Duniya

    Paparoma Yayi Gargadi Ga Kasashen Duniya Kan Yiyuwan Awkuwar Yakin Duniya

    Jan 08, 2019 06:55

    Paparoma Francis shugaban mazhabar Catholica ta kiristoci ya yi gargadi ga shuwagabannin kasashen duniya da su yi hattara don kada su jawo yakin duniya.

  • Tsohon Shugaban Kasar Tunusiya Ya Yi Gargadi Kan Mummunan Makomar Kasashen Larabawa

    Tsohon Shugaban Kasar Tunusiya Ya Yi Gargadi Kan Mummunan Makomar Kasashen Larabawa

    Oct 05, 2018 18:05

    Tsohon shugaban kasar Tunusiya ya yi gargadin cewa: Kasashen Larabawa sun kama hanyar rusa kansu sakamakon rashin kula da lura na gwamnatocin kasashen.

  • 'Yan Adawar Masar Sun Yi Gargadi Kan Irin Matsalolin Da Karin Farashin Man Fetur Zai Janyo A Kasar

    'Yan Adawar Masar Sun Yi Gargadi Kan Irin Matsalolin Da Karin Farashin Man Fetur Zai Janyo A Kasar

    Jun 18, 2018 19:17

    'Yan adawa a Masar sun yi gargadi gwamnatin kasar kan irin mummunan tasirin da karin farashin man fetur zai janyo a kasar musamman kara wurga talaka cikin halin kaka-ni ka yi.

  • Kwamitin Kolin Kula Da Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD Ya Nuna Damuwa Kan Ta'addancin H.K.Isra'ila

    Kwamitin Kolin Kula Da Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD Ya Nuna Damuwa Kan Ta'addancin H.K.Isra'ila

    Jun 18, 2018 19:12

    Kwamitin kolin kula da kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya nuna tsananin damuwarsa kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da aiwatar da hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar Palasdinu.

  • An Yi Gargadin  Sake Billar Cutar Kwalara A Yemen

    An Yi Gargadin Sake Billar Cutar Kwalara A Yemen

    May 05, 2018 11:54

    Masu bincike da likitocin kasa da kasa sun yi gargadin sake billar cutar kwalara cikin kashi 54% na yankunan kasar yemen da hakan na iya yin sanadin kamuwar milyoyin mutanan kasar

  • Kasashen Yankin Laten Amurka Sun Yi Allahwadai Da Hare-Haren Amurka, Faransa Da Britania A Kan Kasar Syria

    Kasashen Yankin Laten Amurka Sun Yi Allahwadai Da Hare-Haren Amurka, Faransa Da Britania A Kan Kasar Syria

    Apr 15, 2018 06:36

    Kasashen Laten Amurka da dama sun nuna damuwarsu da hare-haren wuce gona da iri wadanda kasashen Amurka, Faransa da Britania suka kaiwa kasar Sirya a safiyar jiya Asabar.

  • Rasha Za Ta Mayar Da Martanin Korar  Jami'an Diplomasiyyarta Da Kasashen Turai Su Ka Yi.

    Rasha Za Ta Mayar Da Martanin Korar Jami'an Diplomasiyyarta Da Kasashen Turai Su Ka Yi.

    Mar 26, 2018 19:01

    Kamfanin dillancin labarun Sputnik ya ambato majiyar gwamnatin kasar Rasha na cewa korar jami'an diplomasiyya fiye da 100 da Birtaniya da kawayenta su ka yi zai fuskanci mai da martani.

  • Babban Sakataren Kungiyar Ansarullahi Ta Yamen Ya Yi Gargadi Kan Fitinar Da Ta Kunno Kai A Kasar

    Babban Sakataren Kungiyar Ansarullahi Ta Yamen Ya Yi Gargadi Kan Fitinar Da Ta Kunno Kai A Kasar

    Dec 02, 2017 19:03

    Babban sakataren kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi ya yi kira ga al'ummar Yamen da su fadaka kan makircin da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa da nufin hada al'ummar Yamen fada a tsakaninsu.

  • Kahlid Mash'al Ya Yi Gargadi Akan Halin ko in kular Larabawa Akan Palasdinu

    Kahlid Mash'al Ya Yi Gargadi Akan Halin ko in kular Larabawa Akan Palasdinu

    Nov 23, 2017 06:28

    Tsohon shugaban kungiyar gwagwarmaya Hamas, ya ce; An shiga wani yanayi da ta kai ga cewa; wasu gwamnatoci basu damuwa da batun palasdinawa

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS