-
Burtaniya Zata Rage Yawan Sojojinta A Kasar Siriya
Jan 23, 2019 07:08Ministan tsaron kasar Burtaniya ya bada sanarwan cewa gwamnatinsa zata janye rabin jiragen yakin kasar wadanda suka aikin abinda ya kira zaman lafiya a kasar Siriya zuwa gida.
-
Iran Ta Kaddamar Da Aikin Kera Adadi Mai Yawa Na Jiragen Yaki Samfurin Kawsar
Nov 03, 2018 19:13A ci gaba da shirinta na kara karfafa bangaren tsaron kasarta, a yau Iran ta kaddamar da aikin kera jiragen yaki masu tarin yawa kirar cikin gida.
-
Rouhani:Iran Ba Ta Yarda Da Kasar Amurka Ba.
Aug 21, 2018 18:58Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Iran ba ta yarda da kasar Amurka ba, haka ma kasashen Turai, China, Canada ba za su yarda da kasar Amurka ba.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Kasar Yamen
Jun 07, 2018 18:07Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan yankunan lardin Hajjah da ke arewa maso yammacin kasar Yamen.
-
Rasha Ta Sayarwa China Jiragen Yaki.
May 24, 2018 11:21Rasha ta ce za ta meka jiragen yaki samfarin Sukhoi Su-35 guda 10 a cikin wannan shekara ta 2018
-
Amnesty International Ta Soki Birtaniyya Saboda Sayarwa Saudiyya Jiragen Yaki
Mar 10, 2018 05:22Kungiyar kare hakkokin bil'adaman nan ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka ga matakin da kasar Birtaniyya ta dauka na sayar wa Saudiyya da wasu jiragen yaki inda ta ce hakan tamkar kara rurar wutar yakin da ke faruwa a kasar Yemen ne.
-
Sojojin Yamen Sun Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojojin Hayar Saudiyya
Dec 10, 2017 19:03Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Shabwa a shiyar gabashin kasar ta Yamen.