-
Kungiyar Human Right Watch Ta Zargi Mahukuntan Masar Da Kame Dalibai 'Yan Kasar China
Jul 07, 2017 06:57Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Right Watch ta zargi gwamnatin Masar da kame dalibai 'yan kasar China da suke karatun addinin Islama a cikin kasarta.
-
An Kama 'Yan Adawa Da Dama A Kasar Tunusiya
Jul 04, 2017 18:53Dakarun tsaron Tunusiya sun yi awan gaba da masu adawa da Siyasar Gwamnatin kasar da dama
-
Italiya: An Kama Dan Najeriya Bisa Tuhumar Azabtar Da 'Yan Gudun Hijira.
Jun 21, 2017 11:55'Yan sandan kasar Italiya sun kame wani dan Najeriya wanda ake zargi da azabtar da yan gudun hijira a kasar Libya
-
An Kame Masu Fafutuka A Masar Sakamakon Kin Amincewa Da Cefanar Da Tsibiran Kasar
Jun 17, 2017 07:04Jami'an tsaron kasar Masar sun kame wasu daga cikin masu gudanar da jerin gwano da gangami a sassa daban-daban na kasar da ke nuna rashin amincewarsu da cefanar da tsibiran kasar guda biyu ga Saudiyya.
-
An Kame Wasu Jami'an Tsaro A Congo Sakamakon Karbar Rashawa
Jun 13, 2017 06:51An kame jami'an tsaro 30 a jamhuriyar Dimukradiyyar Congo sakamakon karbar cin hanci da rashawa.
-
Sojojin HKI Sun Yi Awan Gaba Da Palastinawa 7
Jun 11, 2017 12:12Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palastinawa a wannan lahadi tare da yin awan gaba da Mutane 7
-
An Gano Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Gefen Birnin Tehran
Jun 10, 2017 11:52Shugaban 'yan Sandar Jumhoriyar musulinci ta Iran ya sanar da cewa a safiyar yau Assabar, jami'an 'yan sanda sun gano tare da Cabke wani gungun 'yan ta'addar a gefen birnin Tehran.
-
An Kama Sojojin Kasar Kamaru 30 Wadanad Suka Bukaci A Biyasu Karin Kudade
Jun 07, 2017 14:49Ministan tsaron kasar Kamaru ya bada sanarwan cewa na kama sojojin kasar 30 wadanda suka toshe tituna a wani gari da suke aiki a arewacin kasar a cikin wannan makon tare da bukatar a biyasu karin kudade don ayyukan da suke yi.
-
An Cabke Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Birnin Tehran
Jun 07, 2017 11:59Babban Daraktan yaki da Ta'addanci na Ma'aikatar Leken Asirin Iran ya sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda da suka yi kokarin kai hare-haren ta'addanci a nan birnin Tehran a safiyar yau Laraba.
-
'Yan Sandan Libiya Sun Kama Mahaifin Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci Manchester
May 25, 2017 18:08'Yan Sandan kasar Libya sun kama mahaifin matashin da ake zargi da kai harin ta'addanci cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ke birnin Manchester na kasar Ingila da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 22 da raunana wasu da dama.