-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Saki Dubban Mutanen Da Ake Tsare Da Su A Habasha.
May 05, 2017 06:25A jiya alhamis ne majalisar dininin duniya ta kira yi gwamnatin Habasha da ta sami wadanda aka tsare a karshen 2016 da farkon wannan shekara saboda Zanga-zanga.
-
An Kama Wasu 'Yan Sanda Su 3 Saboda Zargin Cin Zarafin Dalibai A Nijar
Apr 17, 2017 10:39Rundunar ‘yan sandan Jamhuriyar Nijar ta kama wasu 'yan sandan su uku saboda zargin da ake musu na cin zarafin wasu dalibai ta hanyar bugu da cin mutumcinsu a yayin tarzomar da daliban suka yi a birnin Yamai ranar litinin din da ta gabata.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankunan Kasar
Apr 17, 2017 05:48Jami'an tsaron Masar sun yi nasarar kama wasu gungun 'yan ta'adda da suke shirye-shiryen kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan cibiyoyin gwamnati da wajajen bautan mabiya addinin Kirista a kasar.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Apr 12, 2017 11:52Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda a yankunan gabashin kasar.
-
Sojojin Isra'ila Sun Kaddamar Da Farmaki A Kan Musulmi Palastine A Birnin Quds
Apr 09, 2017 11:19Da jijjifin safiyar yau sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara kaddamar da farmaki a kan musulmin Palastine a birnin Quds, tare da yin awon gaba da wasu matasa.
-
An kama Palastinawa 9 a gabar tekun jodan
Mar 23, 2017 11:08Jami'an tsaron Haramcecciyar kasarv Isra'ila sun yi awan gaba da Palastinawa 9 a gabar tekun Jodan
-
A cabke Mutane 7 kan zarkin ta'addanci a Birtaniya
Mar 23, 2017 11:04jami'an 'yan sandar Birtaniya sun cabke Mutane 7 kan zarkin suna da hannu a harin ta'addancin da aka kai a birnin London.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Wasu 'Yan Ta'adda A Arewacin Kasar
Mar 20, 2017 10:43Jami'an tsaron kasar Masar sun sami nasarar kama wani adadi na 'yan wata kungiyar ta'addanci a kasar a lardin Sina' da ke arewacin kasar a ci gaba da fada da 'yan ta'adda da ake yi a kasar.
-
An Kame Wani Bayahuden Isra'ila Kan Zargin Leken Asiri A Kasar Masar
Mar 18, 2017 14:05Jami'an tsaron Masar sun kame wani dan haramtacciyar kasar Isra'ila kan zargin gudanar da ayyukan leken asiri a yankin Ahram na kasar ta Masar.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Garin Baitu-Laham Da Ke Palasdinu
Mar 15, 2017 11:09Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga Palasdinawa a yau Laraba.