-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar
Dec 25, 2017 06:39Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda na mutane 9 a yankin Sina da ke arewacin kasar.
-
Sojojin Kamaru Sun Yi Taho Mu Gama Da 'Yan Kungiyar Bokoharam A Arewacin Kasar
Dec 24, 2017 19:04Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar tsaron kasar Kamaru na cewa; A daren juma'a ne aka kai farmaki na farko a yankin Mayo Moskota da ke kan iyaka da Najeriya tare da kashe 'yan ta'adda biyu
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane Uku A Kamaru
Dec 24, 2017 12:04Majiyoyin kasar Kamaru sun sanar da mutuwar mutane uku a wasu tagwayen hare-haren ta'addanci da kungiyar Boko Haram ta kai a arewacin kasar Kamaru.
-
An Kashe Wani Dan Jarida A Magadishu Babban Birnin Kasar Somalia
Dec 12, 2017 06:26Wani dan jirada ya rasa ransa a lokacin da bom ya tashi a kusa da motarsa a birnin Magadishu babban birnin kasar Somalia a jiya Litinin.
-
Shugaban Kamaru Ya Gargadi Masu Son Ballewa Daga Kasar
Dec 01, 2017 18:04Shugaban kasar kamaru ya ce za su kawo karshen masu son ballewa daga cikin kasar a yankunan da ake amfani da yaren turancin Ingilishi.
-
Tarzomar Jama'a Ta Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo
Nov 22, 2017 07:00Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da al'ummar garin Beni da ke lardin Kivu ta Arewa ya yi sanadiyyar jikkatan mutane akalla bakwai.
-
Tirmitsitsin Jama'a Wajen Karbar Tallafin Kayayyakin Abinci Ya Lashe Rayukan Mutane A Moroko
Nov 20, 2017 06:20Akalla mutane goma sha biyar ne dukkanin mata suka rasa rayukansu sakamakon tirmitsitsi da turarreniya a wajen karbar tallafin kayayyakin abinci a kauyen Sidi Boulaalam da ke shiyar kudancin kasar Maroko.
-
Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane 12 A Maiduguri
Nov 16, 2017 12:04A wasu hare-haren kunan bakin wake a birnin Maidugurim babban birnin Jihar Borno a tarayyar Nigeria mutanen 12 ne aka tabbatar da mutuwarsu a jiya Laraba.
-
Mutane 18 Sun Mutu, Wasu 29 Sun Sami Raunuka A Harin Ta'addancin Maiduguri
Nov 16, 2017 05:45Rundunar 'yan sandan jihar Borno, da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta bayyana cewar alal akalla mutane 18 sun rasa rayukansu kana wasu kimanin 29 kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda suka kai wani yanki da ke wajen birnin Maiduguri, babban birnin Jihar Bornon a jiya Laraba.
-
Kungiyar Yan Ta'adda Ta "Hasm" Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Na "Al-Wahdad" Na Kasar Masar
Oct 22, 2017 11:49Kungiyar "Hasm" ta yan ta'adda ta dauki alhakin harin da aka kai a Al-wahaat" na kasar Masar a kwanakin da suka gabata a kasar Masar inda jami'an tsaro da dama suka rasa rayukansu.