Pars Today
Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hari kan wani ofishin 'yan sanda da ke shiyar arewacin kasar Mozambique, inda 'yan sandan suka maida martani lamarin da ya janyo hasarar rayukan mutane akalla 16.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wani wajen bincike a yankin kudu maso yammacin Libiya, inda suka kashe jami'an tsaron kasar biyu.
Gwamnatin kasar Madagaska ta bayyana cewa ya zuwa yanzu mutane 33 ne suka mutu daga cikin watan Augustan wannan shekara sanadiyyar annoban cutar sankarau a kasar
Jami'an Gwamnatin kasar ta Madagascar ne suka sanar da yaduwar cutar kwalara a cikin kasar, tare da daukar rayukan mutane 33.
Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.
Wata 'yar kunan bakin wake a garin Dikwa na jihar Borno a tarayyar Nigeria ta tarwatsa kanta a cikin wani masallaci ta kuma yi sanadiyyar mutuwar mutane 5 da kuma raunata wasu akalla ukku.
Gwamnatin kasar ta Demokradiyyar Congo ce ta sanar da fara bincike ta bakin kakakinta Lamber mand.
Labaran da suke fitowa daga garin misrata na kasar Libya sun nuna cewa ana kai fafatawa tsakanin bangarori biyu a tsowan daren jiya Lahadi.
Kamfanin dillancin labarun Faransa ya amabto majiyar tsaron kasar ta Kamaru tana cewa; Wata buduruwa ce ta kai harin a kusa da masallacin Sandawadjiri da kusa da iyakar Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Kenya ta sanar da cewa: Wani bom ya tashi a kan hanyar shigewar tawagar 'yan sandan kasar a yankin Mararani da ke gabashin kasar Kenya kusa da kan iyaka da kasar Somaliya.