Sep 10, 2017 18:14
Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: A wani dauki ba dadi da aka yi tsakanin jami'an tsaron kasar da wasu gungun 'yan ta'adda a tsakiyar birnin Alkahira ya lashe rayukan 'yan ta'adda 10 tare da jikkatan jami'an tsaron kasar biyar.