-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Kan iyakokin Kenya Da Somaliya
Aug 25, 2016 05:46Mahukunta a kasar Kenya sun sanar da daukar kwararan matakai a kan iyakokin kasar da kuma kasar Somalia, sakamakon karuwar barazanar tsaro a yankin.
-
Kerry Zai Gana Da Ministocin Harkokin Waje Na Wasu Kasashen Afrika Kan Tashe Tashen Hankula A Sudan Ta Kudu Da Somalia
Aug 22, 2016 08:17Sakatarin harkokin wajen kasar Amurka John Kerry ya isa birnin Nairobi na kasar Kenya don ganawa da ministocin harkokin waje na wasu kasashen yankin kan rikicin kasar Sudan ta Kudu da kuma na kasar Somalia.
-
Benjamin Netanyahu Ya Kusa Bakuntar Lahira A Kenya
Jul 07, 2016 17:42Rahotanni daga kasar Kenya sun tabbatar da cewa jami'an tsaron kasar sun bankado wani shiri na halaka firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu a ziyarar da ya kai a kasar.
-
Jami'an 'yan sandar Kenya sun dakile harin Ashabab
Jul 07, 2016 05:53Jami'an 'yan sandar dake yaki da ta'addanci a kasar Kenya sun sanar da Kashe wani dan kungiyar Ashabab tare da jikkata wani na daban.
-
H.K. Isra'ila Na Kokarin Kutsawa Cikin Afirka
Jul 04, 2016 12:20Ziyarar Natanyaho A Kasar Kenya
-
H.K. Isra'ila Na Kokarin Kutsawa Cikin Afirka
Jul 04, 2016 12:20Ziyarar Natanyaho A Kasar Kenya
-
Kasar Kenya Ta Karyata Labarin Da Ke Cewa Akwai Karancin Abinci A Kasar
Jun 25, 2016 12:12Gwamnatin Kasar Kenya ta karyata jita jitan karancin abinci a kasar a wannan shekara
-
Yan Sanda A Kenya Sun Dakile Wani Hari Da Alshabab Ta Shirya Kaiwa A Gabacin Kasar
Jun 21, 2016 11:06Yan sanda a kasar Kenya sun sami nasarar lalata wani shirin kai hare haren ta'addanci a gabacin kasar
-
An gano gawawwakin 'yan gudun hijrar Habasha 19 a D/Congo
Jun 18, 2016 15:41Magabatan Ma'aikatar 'yan gudun hijra ta kasar D/Congo ta sanar da gano gawawwakin 'yan gudun hijrar Habasha 19 a kasar
-
'Yan Adawa sun baiwa Gwamnatin Kenya wa'adin sa'o'i 48
Jun 14, 2016 14:49'Yan Adawa a kasar Kenya sun baiwa Gwamnati wa'adin sa'o'i 48 da ta gudanar da gyara a kwamitin gudanar da zabe a kasar