-
Dubban hauren Giwa ne aka kona a kasar Kenya
Apr 30, 2016 17:50Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya kaddamar da kona dubban hauren Giwa da na Karkanda a karshen taron koli domin kawo karshen haramtaccen halayyar kashe dabbobin.
-
Yan Adawar Kenya Sun Jaddada Bukatar Rusa Hukumar Zaben Kasar Mai Zaman Kanta
Apr 25, 2016 17:26Shugabannin jam'iyyun adawa a Kenya sun jaddada bukatarsu ta ganin gwamnati ta dauki matakin rusa hukumar zaben kasar tare da maye gurbinta da wasu sabbin ma'aikata kafin lokacin gudanar da zaben shugaban kasa.
-
Shugaban Kenya Ya Yi Kira Zuwa Ga Hadin Kan Kasarsa
Apr 17, 2016 04:22Shugtaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta tare da mataimakinsa William Roto sun yi kira zuwa ga sulhu da yafiya a tsakanin al'ummar kasa baki daya.
-
Mayakan Ashabab sun kai hari kan Jami'an 'yan sanda a kasar Kenya
Apr 10, 2016 17:18'Yan sandar kasar Kenya sun sanar da jikkatar jami'an su uku sanadiyar wani hari da kungiyar Ashabab ta kai a ofishin 'yan sandar Wajir dake kan iykar kasar da Somaliya.
-
Jami'an Tsaron Kenya Suna Cikin Shirin Ko-Ta Kwana Domin Fuskantar 'Yan Ta'adda
Mar 01, 2016 04:34Jami'an tsaron Kenya suna cikin shirin ko-ta kwana domin fuskantar duk wata barazanar tsaro a duk fadin kasar musamman daga mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta kasar Somaliya da ke makobtaka da kasar ta Kenya.
-
Martanin Gwamnatim Kasar Kenya Kan Labarin Kasashen Sojojin 200 A Somalia.
Feb 26, 2016 04:33Kakain ma'aikatar tsaro na kasar Kenya ya bayyana cewa sanarwan da gwamnatin kasar Somalian ta bayar na kissan sojojin kasara Kenya 180 zuwa 200 a kasara ba abin amincewa bana.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Koka Kan Rashin Hukunta Laifukan Cin Zarafin Mata A Kenya
Feb 15, 2016 18:23Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama sun nuna rashin jin dadinsu kan rashin daukan wani mataki dangane da cin zarafin mata da aka yi a kasar Kenya a shekara ta 2007 a lokacin rikicin zabukan kasar.