Martanin Gwamnatim Kasar Kenya Kan Labarin Kasashen Sojojin 200 A Somalia.
Kakain ma'aikatar tsaro na kasar Kenya ya bayyana cewa sanarwan da gwamnatin kasar Somalian ta bayar na kissan sojojin kasara Kenya 180 zuwa 200 a kasara ba abin amincewa bana.
Kakain ma'aikatar tsaro na kasar Kenya ya bayyana cewa sanarwan da gwamnatin kasar Somalian ta bayar na kissan sojojin kasara Kenya 180 zuwa 200 a kasara ba abin amincewa bana.
Kamfanin dillancin labaran Chinhuwa na kasar China ya nakalto David Obonyo yana fadar haka a jiya Alhamis. Ya kuma kara da cewa bayanan da shugaban kasar Kenya Sheikh Mahmood ya yi na cewa sojojin kasar Kenya 180 zuwa 200 ne mayakan alshabab ta kashe a kasar ta Somalia ba gaskiya cikinta.
Kasar ta Kenya bata bayyana yawan sojojinta da aka kashe a kudancin kasar somalia ba. Amma mayakin kungiyar ta alshabab ta bayyanacewa ta kashe sojojin kenya kimani 100 sun kuma kama wasu 12. Sojojin kasar Kenya fiye da 4000 ne suke cikin rundunar majalisar dinkin duniya dubu 22 da suke fafatawa da mayakan kungiyar Al-shababa a kasar somalia.