-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Kirayi Jakadiyar Kenya A Tehran
Mar 18, 2019 20:08Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadiyar kasar Kenya a Tehran, domin nuna rashin jin dadi kan hukuncin da wata kotun Kenya ta fitar ci gaba da tsare wasu Iraniyawa biyua kasar ta Kenya.
-
Kasar Kenya Ta Kirayi Jakadanta Daga Kasar Somaliya
Feb 17, 2019 06:45A jiya Asabar ne kasar ta Kenya ta kirayi jakadanta Lucas Tumbo daga Magadishu bisa sabanin da ya kunno kai a tsakanin kasashen biyu akan iyakokin ruwa
-
Kenya : An Kawo Karshen Harin Al-Shebab A Nairobi_Uhuru
Jan 16, 2019 10:06Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyata, ya sanar da kawo karshen harin da wasu 'yan bindiga suka kai a wani Otel dake Nairobi babban birnin kasar, bayan shafe kusan sa'o'i 20 ana fafatawa da maharan.
-
Kenya : Harin Al'shebab Ya Kashe Mutum 5 A Nairobi
Jan 15, 2019 16:42Kungiyar Al-shebab ta dauki alhakin kai wani hari data ce mayakan ta ne suka kai shi a Nairobi babban birnin kasar.
-
An Tabbatar Da Laifin Kisa Kan Wani Tsofon Jami'in 'Yansandan Kasar Kenya
Dec 13, 2018 19:01Alkalin wata babban kotu a kasar Kenya ya tabbatar da laifin kisa kan wani tsohon jami'in 'yansanda na kasar, hukuncin da kungiyoyin kare hakkin bil'adama suka yi na'am da shi.
-
Sojojin Kenya Zasu Ci Gaba Da Kasancewa A Somaliya
Oct 15, 2018 12:18Shugaban kasar Kenya ya sanar da cewa: Sojojin kasarsa zasu ci gaba da aikin wanzar da zaman lafiya a Somaliya har zuwa lokacin da za a samu kwanciyar hankali a kasar.
-
Gwamnatin Kenya Ta Tsananta Dokoki A Kan 'Yan Gudun Hijira Da Suka Shiga Kasar
Sep 10, 2018 05:52An zargi gwamnatin kasar Kenya da tsaurara matakai a kan 'yan gudun hijira na kasashen ketare da suke a cikin kasarta.
-
Mahukunta A Kenya Sun Kori Wani Dan Kasar China Da Ya Kira Mutanen Kasar Da 'Birrai'
Sep 06, 2018 16:41Mahukunta a kasar Kenya sun kori wani dan kasar China mai suna Liu Jiaqi daga kasar bayan wani faifan bidiyo da yayi kuma ya watsa yana bayyana al'ummar kasar ciki kuwa har da shugaba Uhuru Kenyatta a matsayin birrai.
-
An Samu Habbakar Harkokin kasuwanci Tsakanin Iran Da Kenya
Aug 23, 2018 06:39Ana samun ci gaba ta fuskar habbar harkokin kasuwanci tsakanin kasashen Iran da kuma Kenya.
-
Majalisar Musulmin Kenya Ta Nuna Damuwa Kan Karuwar Cin Hanci Da Rashawa A Kasar
Aug 06, 2018 05:51Majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna matukar damuwa dangane da karuwar ayyukan cin hanci da rashawa a kasar.