-
Amurka Ta Bukaci China Ta Kara Matsin Lambawa Koriya Ta Arewa
Jun 22, 2017 06:27Amurka ta bukaci kasar China data kara matsin lambawa gwamnatin Koriya ta Arewa domin ta dakatar da shirin makamanta masu linzami da kuma na nukiliya.
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Watsi Da Takunkumin Kwamitin Tsaron MDD
Jun 04, 2017 18:04Koriya ta Arewa ta yi watsi gaba daya da sabbin takunkumin da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sanya wa wasu kamfanoni da jami'an kasar, tana me shan alwashin ci gaba da shirin nukiliya da makamanta masu linzami ba tare da bata lokaci ba.
-
Amurka Ta Yi Nasarar Gwada Wani Makami Na kakkabo Makami Mai Linzami
May 31, 2017 05:52Amurka ta ce ta yi nasarar gwada wani makami na kakkabo makami mai linzami irin wanda Koriya ta Arewa ke son mallaka mai kaiwa daga wannan nahiya zuwa waccen.
-
Martanin Trump Kan Sake Gwajin Makami Mai Linzami Na Koriya Ta Arewa.
May 29, 2017 18:17Shugaban Kasar Amurka ya bayyana sake Gwajin makami mai linzami da kasar Koriya ta Arewa ta yi a matsayin rashin girmama kasar Chana
-
Rahotanni: Koriya Ta Arewa Ta Sake Gwajin Wani Makami Mai Linzami
May 29, 2017 05:46Rahotanni sun bayyana cewar Koriya ta arewa ta sake harba wani makami mai linzami mai cin gajeren zango, a ci gaba da gwaje-gwajen makamai masu linzami da kasar take yi cikin 'yan makonnin bayan nan duk kuwa da barazanar da take fuskanta na kara sanya mata takunkumi ko kuma kawo mata harin soji daga wajen Amurka.
-
Kwamitin Tsaro Zai Dauki Matakai Kan Koriya Ta Arewa
May 16, 2017 05:46Kwamitin tsaro na MDD ya yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da gwajin makamin mai linzamin da Koriya ta Arewa ta yi a baya bayan nan, tare da shan alwashin daukan kwararan matakai kan gwamnatin ta Pyongyang.
-
Martanin Duniya Kan Gwajin Makami Mai Lizzami Na Korewa Ta Arewa
May 15, 2017 06:26Jakadan Kasar Amurka a MDD ya bayyana kwajin makami mai lizzamin da kasar korewa ta Arewa ta yi a matsayin rashin hankalin Shugaban kasar bayan zaben baya bayan nan da aka yi a makwabciyar kasar wato Korewa ta kudu.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ja Kunnen Japan Cewa Zata Fara Fuskantar Harin Nukiliya Idan Yaki Ya Barke
May 04, 2017 11:23Koriya ta Arewa ta ja kunnen kasar Japan da cewa ita ce kasar farko da za ta fara fuskantar hari da makaman nukiliya matukar dai ya ki ya barke a yankin na su.
-
Trump: A Shirye Nake In Zauna Kan Teburi Tare Da Shugaban Koriya Ta Arewa
May 02, 2017 06:46Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, a shirye yake ya zauna kan teburin tattauna tare da shugaban kasar Koriya ta arewa Kim Jong-un.
-
Paparoma Ya Sanar Da Shirinsa Na Shiga Tsakani Don Magance Rikicin Tsibiran Koriya
Apr 30, 2017 16:46Shugaban mabiya darikar Katolika ta duniya Paparoma Francis ya sanar da shirinsa na shiga tsakani da nufin magance rikicin da ke ci gaba da kunno a tsibirin Koriya tsakanin Amurka da Koriya ta arewa.