Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Koriya ta arewa

  • Matsayin Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Koreya Ta Arewa

    Matsayin Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Koreya Ta Arewa

    Apr 21, 2017 05:34

    Kwamitin Tsaron MDD Yayi Barazanar Sanya Sabin Takunkumi ga Koreya Ta Arewa

  • Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Mayar Wa Amurka Da Martani Idan Ta Kawo Mata Hari

    Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Mayar Wa Amurka Da Martani Idan Ta Kawo Mata Hari

    Apr 15, 2017 10:54

    A ci gaba da rikicin da ke kokarin kunno kai tsakanin kasashen Amurka da Koriya ta Arewa, kasar Korea ta Arewan ta sanar da cewa a shirye take ta mayar da martani ga duk wani harin da Amurka za ta iya kawo mata koda kuwa da makaman nukiliya ne .

  • Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Yin Amfani Da Makaman Nukiliya Matukar Aka Takale Ta

    Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Yin Amfani Da Makaman Nukiliya Matukar Aka Takale Ta

    Apr 11, 2017 19:03

    Kafafen yada labarai na Koriya ta Arewa sun yada labarin cewa gwamnatin kasar zata maida martani da makaman nukiliya idan an takale ta

  • Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Maida Martani

    Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Maida Martani

    Apr 04, 2017 10:54

    Koriya ta Arewa ta ce zata maida martani idan har kasahen duniya suka yunkura karkafa takunkuman da suka kakaba mata akan shirinnukiliyarta.

  • Koriya Ta Arewa Ta Gwada Wani Makami Da Bai Yi Nasara Ba

    Koriya Ta Arewa Ta Gwada Wani Makami Da Bai Yi Nasara Ba

    Mar 22, 2017 06:17

    Ma'aikatar tsaro Koriya ta Kudu ta ce makofciyarta Koriya ta Arewa ta yi gwajin wami makami mai linzami da bai yi nasara ba a wannan Laraba.

  • Kwamitin Tsaro Na Taron Gaggawa Kan Batun Koriya Ta Arewa

    Kwamitin Tsaro Na Taron Gaggawa Kan Batun Koriya Ta Arewa

    Mar 08, 2017 17:47

    Kwamitin tsaro na MDD na wani taro domin duba matakan dauka a kan Koriya ta Arewa bayan gwajin makamai masu linzami guda hudu data yi a baya bayan nan.

  • Kim Jong-Un  Ya Bada Umurnin Korar Jakadan Malaysia

    Kim Jong-Un Ya Bada Umurnin Korar Jakadan Malaysia

    Mar 06, 2017 17:40

    Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya bada umurnin korar jakadan Malaysia a kasarsa.

  • Koriya Ta Arewa Ta Harba Makamai Masu Linzami Guda 4

    Koriya Ta Arewa Ta Harba Makamai Masu Linzami Guda 4

    Mar 06, 2017 05:53

    Koriya ta arewa ta harba wasu makamai masu linzami guda hudu a wannan Litinin, wanda uku daga cikinsu suka fada wani yankin kasar Japon.

  • An Tabbatar Da Kashe Wani Dan Uwan Shugaban Koriya Ta Arewa A Malaysia

    An Tabbatar Da Kashe Wani Dan Uwan Shugaban Koriya Ta Arewa A Malaysia

    Feb 15, 2017 05:53

    Gwamnatin Koriya ta Kudu ta tabbatar da cewa mutumin da aka kashe a Malaysia wani dan uwa ne ga shugaba Kim Jong-Un na Koriya ta Arewa.

  • Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya yi Zama Akan Gwajin Makami Mai Linzami Na Korea Ta Arewa

    Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya yi Zama Akan Gwajin Makami Mai Linzami Na Korea Ta Arewa

    Feb 14, 2017 06:36

    Kwamitin tsaron ya jaddada cewa wajibi ne ga kasar Korea ta Arewa da ta kaucewa yin wani gwajin makamin a nan gaba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS