-
Kungiyar "Amnesty Internationl" Ta Bukaci A Daina Syarwa Da Saudiyya Makamai.
Oct 04, 2016 18:57A daina Sayarwa da Kasar Saudiyya Makamai
-
Amnesty International Ta Yi Allah Wadai Da Takurawa 'Yan Jarida A Turkiyya
Jul 29, 2016 17:17Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da abin da ta kira irin dirar mikiyan da gwamnatin Turkiyya take yi wa kafafen watsa labaran kasar tun bayan juyin mulkin sojin da bai ci nasara da aka yi a kasar a ranar 15 ga wannan watan na Yuli da muke ciki.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama Sun Soki Ban Ki Moon Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Yemen
Jun 09, 2016 05:47Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun kirayi babban sakataren majalisar dinkin duniya da ya sake yin nazari kan cire sunan Saudiyya da ya yi daga cikin jerin sunayen kasashen duniya masu cin zarafin kananan yara.
-
Rahoton Amnesty International kan yadda Saudiya ta yi amfani da Bama-baman da aka haramta amfani da su a kasar Yemen
May 23, 2016 05:13Kungiyar Kare Hakin bil-adama ta kasa ta kasa ta bayyana kaduwar ta kan yadda kasar Saudiya ta yi amfani da Bama-baman da aka hana amfani da su kirar kasar Burtaniya a kasar Yemen.
-
An bukaci da a dakatar da sayarwa saudiya makamai
Feb 27, 2016 05:26Kungiyar Amnesty International ta bukaci da a dakatar da sayar wa kasar Saudiya makamai cikin gaggawa.
-
Amnesty International Ta Nuna Damuwarta Kan Hare-Haren Turkiya Cikin Siriya
Feb 25, 2016 06:25Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana tsananin damuwarta dangane da hare-haren da sojojin kasar Turkiyya suke kai wa cikin kasar Siriya.