-
Ministan Leken Asirin Kasar Iran Ya Sanar Da Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Cikin Kasar
Jun 07, 2018 18:12Ministan leken asirin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya sanar da cewa: Jami'an tsaron Iran sun yi nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda a yankuna daban daban na kasar ta Iran a cikin 'yan kwanakin nan.
-
Mayakan Al-Shabab Sun Kashe Yan Majalisar Dokokin Somalia 2
Jun 06, 2018 19:09Mayakan kungiyar alshabab a kasar Somalia sun kashe yan majalisar dokokin kasar guda biyu a wani harin da suka kai masu a wajen birnin Magadishi babban birnin kasar.
-
Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Yi Nasarar Murkushe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda
May 30, 2018 19:34Kwamandan rundunar tsaro a lardin Sistan Baluchestan da ke shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya sanar da murkushe wasu gungun 'yan ta'adda a garin Saravan da ke lardin.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Sami Nasarar Tarwatsa Wasu Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Biyu A Tehran
May 29, 2018 05:47Kwamandan sansanin Muhammad Rasulallah na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran da ke birnin Tehran ya sanar da cewa dakarun kare juyin sun sami nasarar tarwatsa wasu kungiyoyin 'yan ta'adda da suke shirin kai hare-hare birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Majalisar Wakilan Kasar Amurka Ta Sanya Kungiyoyin Uku Masu Yaki Da Daesh A Kasar Iraqi Cikin Jerin Kungiyoyin Yan Ta'adda A Duniya
May 28, 2018 19:21Majalisar wakilai a kasar Amurka ta sanya wasu kungiyoyi ukku wadanda suke cikin kungiyoyin da suka yaki kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar cikin jerin kungiyoyin yan ta'adda a wajenta.
-
MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.
May 10, 2018 06:28Wakilin MDD na musamman a Yammacin Afirka ya bayyana cewa kawo karshen kungiyar ta'addancin boko haram na bukatar lokaci na wasu shekaru duk kuwa da cewa an karya lagon kungiyar.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Apr 28, 2018 06:26Hukumar 'yansandar jahar Borno ta sanar da mutuwar mutum 4 a wani hari da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri.
-
Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Apr 24, 2018 06:44Mayakan sa kai dake da alaka da sojojin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 21 sanadiyar harin ta'addanci a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
UNICEF:'Yan Boko Haram Sun Sace Yara Sama Da 1000 A Najeriya
Apr 13, 2018 11:19Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce daga shekarar 2013 zuwa yanzu mayakan boko haram sun sace yara sama da dubu daya a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Sojojin Nigeriya Sun 'Yantar Da Mata Da Kananan Yara 149 Daga Hannun Kungiyar Boko Haram
Apr 09, 2018 19:02Rundunar sojin Nigeriya ta sanar da kubutar da mata da kananan yara 149 daga hannun kungiyar Boko Haram a tungar 'yan ta'adda da ke dajin Sambisa.