-
Kasar Kuwait Za Ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Kasar Siriya
Dec 30, 2018 19:24Gwamnatin kasar Kuwait zata sake bude ofishin jakadancinta a kasar Siriya
-
Kasar Kuwait Za Ta Taimak wa Kasar Sudan Da Kudade
Dec 26, 2018 07:18Jakadan Kasar Kuwaiti a Sudan ne ya bayyana cewa kasarsa za ta taimaki Sudan domin ta fita daga matsalar tattalin arzikin da take ciki
-
Amurka Ta Hana Kwamitin Tsaron MDD Fitar Da Bayani Kan Zaluncin H.K.Isra'ila
Apr 07, 2018 06:28Kasar Amurka ta sake daukan matakin hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayani kan matakin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka kan al'ummar Palasdinu a yankin Zirin Gaza.
-
Ma'aikatan Man Fetir 15 Sun Rasu A Kuweit
Apr 02, 2018 06:29Kimanin ma'aikatan man fetir 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota a kasar Kuweit.
-
Kuwaiti: An Yi Alkawalin Ba Da Dala Biliyan 30 A Taron Sake Gina Kasar Iraki
Feb 14, 2018 18:57Ministan harkokin wajen kasar Kuwaiti ya bayyana cewa; Kawo ya zuwa kudaden da aka yi alkawalin za a bayar domin sake gina Iraki sun kai dalar Amurka biliyan 30
-
An Samu Tallafin Kudi Dala Miliyan 430 Domin Taimakawa Al'ummar Musulmin Kasar Myanmar
Oct 24, 2017 06:35Zaman taron gaggawa tsakanin kungiyar tarayyar Turai da kasar Kuwait ya tara tallafin kudi dalar Amurka miliyan 430 domin tallafawa al'ummar musulmin Rohingya na kasar Myanmar ko kuma Burma da suke cikin kangin zaluncin mahukuntan kasar.
-
Kasar Italia Ta Bukaci Kasashe 4 Da Suka Kauracewa Kasar Qatar Su Kawo Karshen Kauracewar
Sep 20, 2017 17:09Ministan harkokin wajen kasar Italia ya bukaci kasashe larabawa 4 wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai su kawo karshen hakan.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Sake Mika Wani Yanki Na Kasar Ga Kasar Kuwait
Aug 18, 2017 18:54Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi ya sake sai da wasu yankunan arewacin kasar ga sarkin Kuwait.
-
Sharhi: Takunkumin Kawancen Saudiyyah Domin Durkusar Da Qatar
Aug 11, 2017 05:39Tun bayan da kasashen Saudiyya, UAE, Bahrain da kuma Masar suka sanar da kakaba takunkumi a kan kasar Qatar, kasar Kuwait take ta kai gwabro ta kai mari domin ganin ta shiga tsakanin wadannan kasashe domin sulhunta su.
-
Al-sisy: Ya Kamata Katar Ta Fahimci Damuwar Kasashen Tekun Pasha.
Aug 08, 2017 12:09Kamfanin dillancin labarun Spotnik ya ambato shugaban kasar Masar yana cewa; Wajibi ne Kasar Katar ta fahimci damuwar da larabawa takun fasha su ke da shi a kanta.