-
Buhari: Kwamitin Tsaron MDD Na Bukatar Garambawul
Sep 26, 2018 06:55Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya na bukatar gyare-gyare a bangarori da dama.
-
Kwamitin Sulhu Ya Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Pakistan
Jul 15, 2018 11:18Kwamitin sulhu na MDD ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan harin ta'addancin da aka kai ranar Jumma'a a yankin kudu maso yammacin kasar Pakistan, harin da ya yi ajalin mutum 128 kana wasu 200 kuma suka jikkata.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kakaba Takunkumin Hana Sayar Da Makamai Ga Sudan Ta Kudu
Jul 14, 2018 18:55Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin neman haramta sayar da makamai ga kasar Sudan ta Kudu.
-
Rasha Ta Hana Kwamitin Tsaron MDD Fitar Da Bayanin Suka Kan Gwamnatin Siriya
Jul 06, 2018 06:41Kasar Rasha ta hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayanin suka kan gwamnatin Siriya sakamakon rikicin yankin kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
-
Amurka Ta Bukaci Komitin Tsaro Na MDD Ta Dorawa Kasar Iran Takunkumi
Jun 28, 2018 11:52Mataimakin jakadan Amurka a majalisar dinkin Duniya Jonathan Cohen ya bukaci komitin tsaro na MDD ya dorawa JMI takunkumai don abinda ya kira sharrin Iran a yankin gabas ta tsakiya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Mai Da Martani Akan Laifukan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jun 17, 2018 12:06Babban Magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutress Ya ce wahalar da al'ummar Gaza suke sha tana nuni da kusantowar yaki
-
Rasha Ta Ce: Dole Ne Kwamitin Tsaron MDD Ya Rage Takunkuminsa Kan Koriya Ta Arewa
Jun 15, 2018 11:46Jakadan kasar Rasha a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Bayan da kasar Koriya ta Arewa ta bayyana shirinta na kawo karshen shirye-shiryenta na kera makaman nukiliya, to dole ne a kan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya dauki matakin rage takunkumin da ya kakaba kan kasar ta Koriya.
-
An Zabi Sabbin Membobin Kwamitin Tsaro Na Wa'adin Shekaru Biyu
Jun 09, 2018 10:42Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi kasashen Jamus, Belgium, Afirka ta Kudu, Jamhuriyar Dominica da kuma Indonusiya a matsayin sabbin membobin Kwamitin Tsaro na Majalisar na wa'adin shekaru biyu.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Tsawon Wa'adin Takunkumin Da Ya Kakaba Kan Sudan Ta Kudu
Jun 01, 2018 13:43Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya a zamansa a daren jiya Alhamis ya amince da karin wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Sudan ta Kudu.
-
Kwamitin Tsaro Ya Tsawaita Wa'adin Aikin Dakarun Sulhu Na AU A Somaliya
May 17, 2018 05:38Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sake sabunta wa'adin aikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na Kungiyar Tarayyar Afirka a kasar Somaliya.