-
An Tsawaita Aikin Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Kungiyar Tarayyar Afrika A Kasar Somalia
May 16, 2018 19:08Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya tsawaita wa'adin dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afrika a kasar Somalia.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zama Kan Falastinu
May 16, 2018 05:40Taron gaggauwa da kwamitin tsaron MDD ya kira kan Falastinu ya watse ba tare da fitar da sakamako ba.
-
Siriya Ta Musanta Yin Amfani Da Makamai Masu Guba
Apr 10, 2018 06:43Gwamnatin Siriya ta musanta yin amfani da makamai masu guba a gabashin yankin Ghouta dake Damascus, kuma ta ce zargin da aka yi mata babu kamshin gaskiya.
-
Amurka Ta Hana Kwamitin Tsaron MDD Fitar Da Bayani Kan Zaluncin H.K.Isra'ila
Apr 07, 2018 06:28Kasar Amurka ta sake daukan matakin hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayani kan matakin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka kan al'ummar Palasdinu a yankin Zirin Gaza.
-
Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
Apr 01, 2018 06:37Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
-
MDD Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A DRC
Mar 23, 2018 05:50Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana matukar damuwa sakamakon tabarbarewar yanayin da ake ciki a Jamhuriyar demokaradiyyar Kongo (DRC).
-
An Bukaci Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Mar 17, 2018 06:25Kwamitin tsaron MDD ya bukaci a zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta cikin gaggauwa a kasar Siriya
-
Siriya : Amurka Ta Ce Za Ta Dauki Mataki, Idan Kwamitin Tsaro Ya Kasa
Mar 13, 2018 05:52Amurka ta ce a shirye ta ke ta dauki mataki cikin har da kai hare hare a Siriya, muddun dai kwamitin tsaro na MDD ya kasa akan shirin tsagaita wuta a yankin gabashin Ghouta.
-
Rasha Ta Nuna Goyon Bayanta Na Bawa Afirka Kujerar Din Dindin A Kwamitin Tsaro Na MDD
Mar 10, 2018 11:51Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya ce Masco na goyon bayan a bawa Afirka kujerar din dindin a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya.
-
MDD Ta Bukaci A Aiwatar Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 26, 2018 11:19Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.