-
Kudirin Kwamitin Tsaron MDD Karo Na 30 Kan Rikicin Kasar Siriya
Feb 26, 2018 05:54A Daren Asabar din da ta gabata, kwamitin tsaron MDD ya aminici da wani kudiri mai lamba 2401 kan rikicin kasar Siriya wanda ya samu amincewar dukkanin manbobin kwamitin 15.
-
Janar Baqeri: Iran Da Siriya Za Su Girmama Kudurin Tsagaita Wuta A Siriya, Amma Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci
Feb 26, 2018 05:47Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar Iran da Siriya za su girmama kudurin tsagaita wuta a Siriya na wata guda da Kwamitin Tsaron MDD ya fitar, to amma za a ci gaba da fada da ta'addancin da suke yi a kasar musamman hare-haren a wajen birnin Damaskus da 'yan ta'adda suke rike da shi.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Fitar Da Kudiri Kan Tsagaita Wuta A Ghouta Syria
Feb 25, 2018 07:06A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a jiya, ya fitar da kudiri kan tsagaita wuta a wuraren da aka killace 'yan ta'adda a Syria musamman yankin Gouta da ke gabashin birnin Damascus tsawon wata guda.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Tattauna Matsalolin Da Suke Ci Gaba Da Addabar Kasar Siriya
Feb 09, 2018 06:37Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kawo karshen zamansa kan matsalolin da suke ci gaba da addabar kasar Siriya ba tare da daukan wani mataki ba a jiya Alhamis.
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Palastinu
Jan 25, 2018 06:25Mataimakin ministan harakokin wajen Palastinu ya sanar da taron gaggauwa na kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya da zai tattauna kan batun Palastinu.
-
Faransa Ta Bukaci Taron Gaggawa Na Kwamitin Tsaron MDD Game Da Siriya
Jan 21, 2018 19:02Bayan shigar kasar Turkiya a yankin Ifrin na arewacin kasar Siriya, kasar Faransa ta bukaci taron gaggauwa na kwamitin tsaron MDD
-
Gwamnatin Sudan Ta Sake Shigar Da Karar Kasar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya
Jan 09, 2018 06:34Gwamnatin Sudan ta sake gabatar da kokenta kan kasar Masar a gaban Majalisar Dinkin Duniya tana neman a tilastawa mahukuntan Masar janyewa daga yankunan Sudan da suka mamaye.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Zama Kan Kasar Iran
Jan 06, 2018 06:32A daren Jiya Juma'a ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fara gudanar da zama na tattaunawa kan hatsaniyar baya bayan nan da ta faru a kasar Iran.
-
Zarif: Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Iran, Wani Sabon Kuskure Ne Ga Gwamnatin Amurka
Jan 06, 2018 06:30Ministan harakokin wajen jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Zaman kwamitin tsaron MDD kan kasar Iran wani sabon kuskure ne na gwamnatin Trump.
-
Rasha: Yin Zama Na Musamman Na MDD Akan Iran Keta Hurumin Kasa Ne
Jan 05, 2018 18:54a yau juma'a ne dai Amurka ta bukaci kwamitin tsaron majalisar Dinkin Duniya ya yi zaman musamman akan Iran